MIN QALB 21
MQ 21_*
*KINA DA LABARIN ZEE HERBALS APHORODISIAC?*
*wadda ta tanadar muku ingantattun su
pplenmt masu maida tsohuwa yarinya**magungunan da suke gyaran jikin diya mace su maisheki wata
ta daban cikin mata*💆🏾♀️🙎🏽♀️
*magungunan da xasu sanyaki qyalli da sheqi,su ciko miki
gami da tada duk wata komaɗa ta jikinki ki ganki dai dai da zamani*👯🏽♀️👯🏽♀️
*karki xama 'yar kallo,kuma karki bari ayi babu ke*
*garzaya maza ki nemesu a shafinsu na INSTAGRAM
http://www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac*
*ko kai tsaye ta WATSAPP https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz*
*_KO KI KIRASU KAI TSAYE BABU WANI JIRA TA WANNAN LAMBAR
WAYAR 08169380189_*
*_ZEE HERBALS APHRODISIAC A INGANCI BASU DANA BIYU_*🤞🏾🤞🏾🤞🏾🤞🏾
**********
Seat din gaba yasakata ciki tareda 'dan kwantar da seat din
ya rufe ya zagaya yashiga motar ya tayar yabar gurin cikin gudu sosai,
Cikin mamaki securities suka firfito Amma suna ganinsa sukai
saurin bude Masa gate din suna Masa adawo lfy kota kansu baibiba ya fice.
Anty zarah sai alokacin ta tsaya sake da idanuwa tana
cewa"
To Ina zai iya da ita shi kadai daya Bari nabiyosu,
Kiran khalil ne yashigo wayarta cikin sauri ta dauka tana
fada Masa MD ne yatafi Kai Amatun
asibiti.....
What????""""yafada da sauri cikin
firgici Yana cewa'"
Me umme tace?
Yaushe suka tafi??
Umme Bata daga wayarba gashi jini yafara balle Mata shine
yatafi kaita da kansa,
Dr Ina fatan kada wani Abu yasamu cikin Nan Dan Allah ka
Kira asibiti tun kafin su Isa kafada musu suyi duk iya qoqarinsu Dan Allah
karsu Bari cikin Nan yasamu matsala.
kasa Magana yayi ya kashe wayar tareda Kiran Dr Fatima
dayasan asibitin na hannunta yanzu tunda bayanan cikin tsananin damuwa da
tashin hankali yayi Mata bayanin abindake faruwa.
Cikin sauke numfashi tace"
Karka damu Bari su iso Ina asibitin yau zanyi call(night) ne
Inshallah za'ayi yanda aka Saba Mata duk wata,
Problem din dai shine sunriga sunga cewa tafara bleeding ya
zamuyi da wannan?
Just handle everything please Dr Fatima
Nabar Miki komai ki kula dashi nidai kawai please Dr Fatima
Amatu azaban datake ciki nakeson kifara bi takai
Inaji ajikina tana cikin azaba sosai Dan Allah Dr Fatima ki
kularmin da ita gobe zan biyo jirgin Rana nadawo bazan iya daukaba
Tafiyan kwana daya harta Fara shiga abubuwa iri iri.....
Calm down please Dr khalil komai zai zama daidai Inshallah Babu
Abinda zai samu Amatun zanyi iya dukkanin qoqarina gurin ganin Babu Abinda zai
sameta.
Thank you Dr""yace Yana kashe wayar sbd Jin ana
buga office din datake.
Tun kafin ta aje wayar nurse Abida tashigo tana cewa''
Dr Fatima ga MD ZABEERA nan matar Dr Khalil ya kawo it's
emergency mun karbeta ke ake jira.
Medical glass dinta kawai ta dauka ta miqe suka fito sister
Abida nasake Mata bayanin taimakon gaggawar dasuka Bata.
Tana zuwa taga halinda Amatun take ciki take tasaki wani
guntun murmushi sbd ganin yanda Dr khalil ya daga hankalinsa akan alamarin ba
haka bane menstrual pains ne kawai.
Nan tahau dubata tareda Bata allurai Dan samu 'dan relief
tareda qarin ruwa sai paracetamol data Bata.
Tana fitowa daga cikin emergency din sister Abida ta biyota
tana cewa''
Dr Fatima zamuyi shifting nata ne zuwa Amenity ko kuwa?
Yes u can shift her Amma kafin Nan kufara taimaka Mata ta
gyara so that kar jinin ya qarasa Bata Mata jiki,
Ok zamu Bata pad ne kokuwa abata cotton tayi amfani dashi,
And dose na injection dinta after 2 hours ne zamu sake Bata
parainject din??
Yes after 2 hours ko Kuma 3 hours tunda menstrual pains ne
kawai.
Ok.
Sister Abida na barin gurin Kiran Dr khalil ne yashigo
wayarta saidata saki numfashi kafin ta dauka tana cewa''
Kafin kace komai Dr
khalil please listen to me
Maganar gskia Dr yarinyar Nan tunda har kasan kowane wata
irin wannan matsalar ta al'ada na damunta Kaine kawai zaka iya magance Mata
matsalar sbd kada wata Rana abin ya zarce ya zamar Mata matsala babba,
Mu'amalar aure ne kawai zai kawo Mata qarshen wannan monthly
pains din.
Zata sake Magana ya katseta da cewa"
Dr Fatima lafiyanta kalau yanzu dai ko??
Eh komai ya daidaita zuwa asuba zasu iya tafiya gida..
Ok thank you Fatima
Sauran maganar please mubarta idan nadawo zamuyita.
To kawai tace tareda kashe wayar ta wuce tabar gurin
batareda ta juya taga MD dake zaune a bayantaba idanuwansa ne kawai ba'a kanta
ba Amma hankalinsa gabaki daya akan zancen datayine tunda nurse Abida har
Khalil dasuka Gama Magana yanzu,
Shiru yayi Yana qoqarin nazarin fahimtar zancen sbd idan har
yayi amfani da iliminsa na 'dan Adam Koda baitaba haihuwaba ko samun ciki da
amatarsa yasan dai Mai ciki Bata period,
Hakama Mai aure harda ciki baza'a ce Yana buqatar rayuwar
auratayyaba kafin yasamu saukin cramps,
Bude idanuwansa dake lumshe yayi ahankali Yana tunanin
Khalil na boye wani Abu gameda yarinyar Nan wanda yake da matuqar mahimmanci ko
hadari,
Koma dai menene ba huruminsa bane Abu dayane zai fadawa
Khalil yasan Abinda yakeyi.
Dakin da aka maidata ya qarasa yashiga lokacin ta bude
idanuwanta daidai shigowar tasa sai idanuwansu suka shiga cikin na juna
Ita tayi saurin yin qasa da idanuwanta sai kawai idon nata
ya sauka kan farar jallabiyarsa da jini ya Bata daga gaba gurin cikinsa take tayi
saurin rintse ido akaro na farko wata irin kunya me tsanani ta kamata saita
samu kanta da kasa bude Ido ta kallesa.
Shi kuwa dauke Kai yayi tareda kallon inda yaga ta kalla din
kafin ta rintse ido
Idonsa ya sauka kan abindake rigarsa
Saurin dagowa yayi ya kalleta yaga itama shi take kallo tana
jiran reaction dinsa
Sai kawai shima yaji abin wani iri sbd shi ko so daya Koda
Wasa baimasan ya kalar jinin Mata yakeba Dan ko amafarki baitaba ganin na
matarsa ba bare gashi yanzu Yana ganin wannan ajikinsa ma......
Fuskewa yayi tareda juyawa yabar dakin tanajin wani irin
yanayi kamar yanajin kunyar kansa.
Itama Jin tayi kamar qasa ta tsage ta shige har batasan
lokacinda ta Dan daki kantaba tana cewa''
Wannan abun kunya yayi Miki yawa amatu.
Daga shi har ita kowannensu kasa hada fuska yayi da Dan
uwansa sosai ya hade fuska har aka sallamesu suka dawo gida zuwa lokacin Tama
fisa Jin kunya ganin yanda ya fuske ko nuna yanani baiyiba.
Har suka Isa bame motsi cikinsu ita tafara fita tayi ciki da
sauri tana gyara zaman hijabin da Dr Fatima ta Bata ta sanyo.
Anty zarah dake safa da marwa a Palo sbd rashin sanin ya ake
ciki gashi yabar wayoyinsa gida
Tana ganin Amatu tayo kanta da sauri tana riqota zatai
Magana kenan sai gashi shima yashigo fuskarsa na Kan agogo zatayi Masa gamana
idanuwanta suka sauka akan rigarsa dake daukeda stain din jinin Amatu Wanda ta
tabbatarda daga jikinta ya fito sai ta dago ta kalli fuskarsa dayake qoqarin
rabata ya wuce
Sai kawai taji wani irin yanayin kishinsa ya Dan shigeta
Ta juyo ta kalli amatu da kunya qarara ta bayyana Kan
fuskarta har tana sauke Kai
sai ta watsar kawai da tunanin komai cikin kulawa tana Jan
Amatun zuwa daki tace"
Amatu ya babynki?
Ina fatan Babu Abinda ya samesa??
Daga Mata Kai Amatun tayi zata sake mgn Kiran Dr khalil
yashigo wayarta data Bari gida Kan gadonta.
##Mamuh#

No comments