Breaking News

HAYATUL MAHAYAT 65-66


 🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         🦚🦚🦚🦚

               🦚🦚

                 🦚

_Story and written_

            ```By```

*NPEEDY A AJI* 


_Dedicated to_

*My yar amana*



```My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

         typing......✍🏻```


 *_____________________________________*


 *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*



🅿 65 & 66


Ajiyar Zuciya tasauke tace 


" hmmm Aunty gaskiya  karmuyi abinda zaizo yadamemufa dan kam yaya Ibrahim  yanamatu'kar son Aunty Sumayya  kuma bafa zai iya wula'kantataba " 


Harararta Aunty Zaliha tayi tace " to angayamiki hakanan zamusa ya wula'kantata akwai wasu hanyoyi dazamubi kede kawai kibi duk abindazance miki " 


Mi'kewa Islam  tayi tace " gaskiya Aunty kiyi ha'kuri  amma bazankauce hanyar sunna ba kemafa garin biyebiyen malamanki kikaja mijinki yarabu dake gaki nan zaune babu nasara babu auren ma baki d'aya tabbas munyima aunty Sumayya lefi ha'kuri yakamata mubata ba wannan matakinba nikam zanyima mijina biyayya  gaskiya  "


Sakin baki Aunty  Zaliha  tayi dan batayi tsammanin hakan daga Islam ba mi'kewa sukayi itada 'kawarta sukafita binsu tayi da kallon ta girgiza kai 


Bayan gwajegwaje da doctor Amina tayi tafuskanci Momy da Muzaffar  fuska d'auke da Murmushin  tace " iname tayaku murna Raihan nad'auke da yaron ciki amma yazama dole abatakulawa sosai sabida tanada damuwa kuma wannan damuwar barazanace ga babyn cikinta idanhar batacire wannan damuwarba to akowane lokaci cikin zai'iya lalacewa zuwa anjima idan tahuta zaku'iya komawa gida " 


Juyawa doctor Amina tayi tafita cikin farinciki Muzaffar yanufi gurin Rayhana had'a fuska Momy tayi tace " kai Muzaffar mai kakeyima Raihan har takasance cikin damuwa kasanar dani gaskiya  dan nasan halinka bakajin magana " 


Kafin Muzaffar yace wani abu Rayhana  tace " a a Momy babu abinda yakeyimin tunanin Mamata yakesani cikin damuwa cikin kuka Rayhana  tashiga sanar dasu komi amma ta'boyemusu cewa mahaifinta d'an mafiyane sosai Rayhana take kuka lallashinta momy da Muzaffar  sukashigayi da'kyar sukasamu tayi shiru cikin damuwa Muzaffar  yace 


" kibar kuka Pretty in sha Allah  zan kawomiki mahaifiyarki da dady har nan kinji " rurin wayarshi yasa yadakata da maganar fita yayi yana amsa wayar zama momy tayi bakin bed d'in  zuciyarta duk tashiga cikin damuwa cikin sauri Rayhana  tabud'e idanunta sabidajin maganar wannan  aljanar sallama tayi mata sannan tafara dacewa 


" Rayhana  kamar yadda nayimiki al'kawari zankula da mahaifiyarki tonayi hakan kuma takusa isowa gareki da taimakon Allah da taimakona dana wani bawan Allah  Aliyu Rayhana  bazan sanar dake wasu abubuwaba sabida inaso yazama kinyi farincikin agaban kowa Rayhana inatayaki murnar samun 'karuwa Allah yasaukeki lafiya to Rayhana zanbarki daga yau bazakisake jinaba nacika dukkan wani al'kawari dana d'aukar miki kiri'ke mijinki da amana da soyayyya inayimiki fatan alkairi " 


Sosai Rayhana tasake sakin kuka tanajin kamar kartatafi dede lokacin Muzaffar yashigo kallon Momy  yayi yace Momy yanzu zamukoma gida jinjinakai Momy tayi tami'ke cikin mamaki dogarawa suke kallon yadda motoci sukeshigowa dandanan labari ya'iske maimartaba cewa anyi ba'ki sake maimaitawa yayi " ba'ki kuma fitowa Aliyu yayi daga mota dede lokacin Zarha tanufo motar yaya Ibrahim  datashigo yanzu tsayawa tayi cak shima haka 


Daga Al'kalamin.....🖊


NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸


Comments and shine please

No comments