Breaking News

HAYATUL MAHAYAT 51-52

 


🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         🦚🦚🦚🦚

               🦚🦚

                 🦚

_Story and written_

            ```By```

*NPEEDY A AJI* 


_Dedicated to_

*My yar amana*



```My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

         typing......✍🏻```


 *_____________________________________*


 *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*




🅿 51 & 52


Bayan gabatar da addu'a maimartaba yafara dacewa " tabbas kowa ya aykata son zuciyar shi amma kai Nura abin naka yafi muni sosai abin takaici jinin masarautar HAYAT shine dayin kisan kai tur wallahi dole ka amshi hukunci mafi rad'ad'i cikin rayuwar ka Allah yataimaki mahaifiyar ka ba'ita tasaka kashe Nabila sede tana sane da yun'kurin aykata mata fayd'e dan haka hukuncin ka kisane kaima kabar duniyar dan bakada amfani cikin wannan masarautar ke kuma mahaifiyar shi zakibiya tarar 2 million ke kuma Hamdiyya wallahi kinbani kunya ayadda nikeyin iya 'ko'karina wajan nuna adalci tsakanin 'ya'yan hajiya Kilishi danaki amma kika nunamin iyakata segashi kuma Allah  ya nunamiki ikon shi kinyi nesa da yara dan ki salwantar da rayuwar su segashi Allah yadawo dasu cikin 'koshin lafiya kuma yabasu wata uwar mai matu'kar sonsu dan haka kije nasakeki saki 1 ke kuma nabarki da mijin ki yamiki hukunci da kanshi sannan kowa yasani Raihan mata take wajan Muzaffar tafad'i cewa shiba mijin tabane sabida wani dalili amma tabbas matar shice kuma ina matu'kar alfahari da ita matsayin 'ya bama sirikaba sannan inaso acigaba dabama malam kulawa har yadawo cikin hayyacin shi dan musan gaskiyar abinda yake 'boyewa an sallami kowa " 


Cikin kuka babban d'an Hamdiyya wato Jafar yadu'ka yari'ke 'kafar maimartaba yace " dan Allah ina ro'kon mahaifina da yabar mana mahaifiyar mu tazauna tare damu koda babu igiyar auran ta akanka dan Allah  maimartaba danmu " rai'bace maimartaba yace " tashi kabani guri zanyi tunani kowa yatashi yafita " 


cikin matu'kar nadama Arfat tami'ke sosai tasaki kuka tace " ina ro'kon gafarar kowa musamman Muzaffar " nan tazayyana komi akan makircin datahad'a sosai kowa yayi mamaki  cikin fad'a kaka tace " lalle Arfat  kincika ja'ira " cikin tausayawa maimartaba yake kallon Muzaffar itama Momy  haka cikin fushi maimartaba yace " lalle Arfat kin aykata rashin hankali dole kiro'ki gafarar Muzaffar dana mijinki sannan karna sake jin kwatankwacin haka " 


Juyawa tayi tafuskanci Muzaffar kafin tace komi yad'aga mata hannu yace " nayafe kuma komi yawuce kodan Mu'azzam Jinjina kai maimartaba yayi yace nasanlami kowa 


Maimartaba yana gama fad'ar haka yafita daga parlour

 yanajin duk babu dad'i cikin zuciyar shi sabida irin abinda yake faruwa cikin masarautar shi 


Kuka sosai mamy takeyi tana fad'in " maiyasa Nura gashi kayi sanadin rabani dakai shikenan yanzu kasheka za'ayi dafata Samha tayi tana zubda hawaye ahaka kowa yabar parlour zuciya cike da kunci  cikin lallashi Muzanbil yafuskanci Samha yace 


Haba Samha kibar kukan haka mana kinji haka 'kaddarar shi take kinji kallon shi tayi Idanu cike da hawaye amma takasa magana rungume shi tayi tasake sakin wani kukan bubbuga bayanta yashigayi yanajin zafin kukan nata cikin zuciyar shi 


Cikin matu'kar damuwa Muzaffar yaketa kai komo cikin parlourn shi sallamar Mu'azzam tasashi sake tamke fuska 'karasowa yayi inda yake yadafashi yace 


" kayi ha'kuri d'an uwana naso aykata badede ba cikin rashin sani wallahi Muzaffar bansan Raihan matar kabace kasan danasan haka bazan ta'ba kuskuran aykata hakan ba please dan Allah  d'an uwana kagafarceni " 


Kama hannun shi Muzaffar yayi suka zaune Murmushi yasakar mishi yace " karka damu komi yawuce cikin damuwa Mu'azzam yace " amma de Muzaffar bakada lafiya ko ? " Murmushi Muzaffar yayi yace " kamarya lafiya lau nike kufa dama haka kuke " 'kafad'ar shi Mu'azzam yadafa yace " haba Muzaffar kayarda kawai kasanar dani abinda yake damun ka ga jikin kanan zazza'bi ne dan hannun ka kawai dana kama naji haka sannan ga fuskar ka tanuna hakan d'an uwa na maike damunka dan Allah  "


Ajiyar Zuciya Muzaffar yayi yace " inajin zazza'bi tun jiya kuma banajin dad'in jikin nawa wannan ne kawai " jinjina kai Mu'azzam yayi yace bari nakawo maka magani jinjina kai kawai Muzaffar yayi bayan fitar Mu'azzam cikin bedroom Muzaffar yakoma kwa nciya yayi saman bed yanajin sanyi yana shigar shi sosai babu jimawa Mu'azzam yadawo shida kanshi yabashi magani zama yayi yanad'an jan shi da hira jefijefi ganin kamar Muzaffar bayason hirar yasa Mu'azzam tashi yace yakamata kasamu bacci zan shiga hospital senadawo " 


d'aga  mishi kai Muzaffar yayi yafita bayan fitar Mu'azzam tashi zaune Muzaffar yayi yanaji kewar ganin Raihan afili yace 


" tome yahanata zuwa  Parlour maimartaba bayan kuma kowa yana wajan kode jikinne har yanzu haba Momy maiyasa zakihanani ganin matata alokacin daya kamata tasamu kulawa daga gareni sosai " wayar shi yad'akko kiran no ta yayi jin an d'aga wayar yasashi sauke ajiyar Zuciya sekuma yaji murnar shi takoma ciki jin muryar Momy dakewa yayi yace " ina kwana Momy amsawa tayi kamar babu wata damuwa d'an shiru yayi cikin jin sakka yace Momy yaya jikin Raihan " dasau'ki Momy tace had'ida kashe wayar cikin damuwa yacillar datashi wayar yakoma ya kwanta yanajin babu dad'i cikin zuciyar shi


Mu'azzam yana shiga ga cikin part d'in shi yanufi bedroom d'in Arfat zaune yasameta da alama tanacikin duniyar tunani kallonta yayi cikin murya babu yabo babu fallasa yace 


" jeki had'amin ruwa zanyi wanka nafita " daga haka yajuya yafita cikin sauri Arfat tami'ke ajiyar Zuciya tasauke tace " Allah yasa doctor yadawo da hankalin shi zuwa gareni " cikin farinciki tanufi bedroom d'in shi had'amai ruwan tayi tafito zaune yake kan sofa da alamu jiranta yakeyi cikin ladabi tace " doctor nahad'a " mi'kewa yayi batare dayayi maganaba yashiga toilet fitomai da kaya tayi tazauna tana jiran fitowar shi amma cikin ranta tana tunanin bazai ko kalli kayanba yad'an jima sannan yafito tsane jikin shi yayi sannan yashafa mai had'ida turaruka kayan yad'auka yasa sosai Arfat tayi mamaki bag d'in shi yad'auka harya gotata yajuyo aje bag d'in yayi yad'an du'ko hannu yasa yashafi cikinta akaro nafarko yace 


" kikulamin da baby na sosai zan tafi hospital  ko akwai abinda yake bu'kata dadyn shi yataho mishi dashi ? " cikin matu'kar mamaki Arfat take kallon shi tamakasayin magana Murmushi yayi yace idan Kingama tunani kisanar dani tawaya " 


Daga haka yajuya yafita yana Murmushi sosai Arfat takeyin mamaki takasa koda motsi daga inda take wani irin sanyi takeji cikin zuciyar ta 


Cameroon 


Tsaye Aliyu yake cikin parlour  hannun shi ri'ke da waya sefaman kiran wayar Zarha yakeyi amma bata d'agawa yatura text yafi sau babu adadi amma babu amsa cikin mamaki Mama  take kallon shi 'karasowa tayi kusadashi tace 


" haba haidar wai maiye matsalar kana tunda kazo bakada natsuwa kullum cikin tunani maiye matsalar  ne haidar ? " ajiyar Zuciya Aliyu yayi yace " Mama akwai matsala dayawa amma bazan iya sanar dakeba duka amma matsalar Zarah  tahanani koda bacci Mama bata d'aga wayata bata maidomin amsar sa'kona narasa yadda zanyi Mama ina tunanin tama haihu " 


Dafashi mama tayi tace " kwantar da hankalinka Aliyu kabi wata hanyar kanemi soyayyyar Zarha  " cikin sauri Aliyu yace " wace irin hanya zanbi mama ? " Murmushi mama tayi tace kasamu wata no kakirata sannan kasan yadda zakayi kayi magana yadda bazata gane muryar kaba kanuna kana sonta karka nuna kasan wani Aliyu  koda bata kulakaba kacigaba da kiranta har kajawo hankalinta nasan zata kula sabida tana tunanin kunrabu kenan bazata koma gidan kaba shiyasa zata iyabama wani dama idan takamu dason ka seka bayyana kanka koda tanuna 'kin amincewa tofa zuciyar ta bazata bartaba kagwada hakan kaji haidar "


Murmushi Aliyu yayi yaji matu'kar dad'in wannan shawarar ta mama cikin bedroom yakoma wayar shi yad'akko nan take yashiga turama yaya Ibrahim text akan lamarin baban shi kuma yasanar dashi cewa duk suna raye yad'aura dasanar dashi yanzune yakamata aykinshi yayi mai matu'kar amfani wajan ceto mahaifinshi ammafa seyayi takatsantsan 



Cikin sauri yaya Ibrahim yami'ke bayan yagama karanta wannan text d'in kiran no yayi bugu biyu Aliyu yad'aga sun jima sunayin magana sannan  sukayi sallama wajan aykinsu yaya Ibrahim yakira nanma yad'ad'e suna magana sannan yakashe wayar shiru yayi yana nazarin wannan maganar cikin zuciyar shi yace 


" dama iyayena suna raye amma babu wanda yasan hakan in sha Allah zandawo dasu mahaifarsu bazan sanar dakowaba har senayi nasara idan nadawo dasu kowa yasan suna raye " 


Yau kimanin kwanaki 8 kenan Rayhana batasa Muzaffar cikin Idanuntaba  cikin bedroom d'in Momy tashiga dan sanar da ita zata shiga skul yau dan tawarke babu wata damuwa atare da ita yanzu sallama Rayhana tayi amma shiru 'karasawa ciki tayi zama tayi hango wayarta tayi kan mirror tashi tayi ta d'akko ta kunna text d'in Muzaffar taga sunata shigowa babu adadi karantawa tashigayi cikin mamaki tace 


" dama momy tahanaka zuwa inda nike ayya dahar nayi tunanin kasharenine sabida kasamu abinda kake so kiran wayar shi tashigayi amma ba'a d'agawa har kusan sau 6 cikin damuwa tace fushi kayi amma idan ma fushine bakayi lefiba sabida bakasan wayar bata hannunaba wannan bada ha'kuri haka ay kodan Momy yaci nayafe maka amma nasan yanzu kana cikin part d'in ka barinaje nagani " 


tashi Raihan tayi tafita cikin bedroom d'in ta takoma tsintar kanta tayi dashiga toilet dan sakeyin wanka dukda bata jimadayin wankan ba tsayin lokaci sannan tafito bayan tagama tsane jikinta tashiga shafa mayamaye masu kamshi da turaran jiki masu sanyin kamshi da kwantar da zuciya 'kananan kaya tasaka wa'inda suka fitar dasurar jikinta kama gashinta tayi da ribbon sannan tafesa turaruka masu dad'i sosai simple makeup tayi tad'auki abaya tad'aura saman kayan d'an kwalin abayar ta tad'aura saman kanta tafita 


Kai tsaye hanyar part d'in shi tanufa amma zuciyarta tana cikin tsoro cikin mamaki Momy da  yaya Ibrahim dake tsaye sunayin magana suka hangi Rayhana tayi hanyar part d'in Muzaffar dariya yaya Ibrahim yayi yace 


" Momy sedanace kibar wa'innan masoyan sabida nifa tuni nalura suna matu'kar son junansu yanzu gashi tabi mijinta " Murmushi Momy tayi tace " Ibrahim nasan sunason junansu amma nayi hakanne sabida kar nashiga cikin rayuwar Raihan tuni shi Muzaffar yabayyana hakan amma ita tanuna batasonshi kaga yazama dole yabi ra'ayinta dan kar nayi mata badede ba amma kaga ahaka zasu dedeta kansu batare dawani yashigaba " 


Jinjina kai yaya Ibrahim yayi yacigaba dacewa " Momy nanda 2 weeks zantafi kamar yadda nace muku amma banason bikin nan yawuce nanda 10 days nafiso hankalina yazauna waje d'aya kuma wannan aykin yanada bu'katar natsuwa sosai " 


Murmushi Momy tayi tace " karka damu Ibrahim  in sha Allah tunda sunbamu ay wannan bawani damuwa bane zanje dakaina gidan nasu mu tattauna da mahaifiyar tasu sannan zamuyi magana da maimartaba seyakira mahaifin nasu suyi magana " sosai yaya Ibrahim yaji dad'i godiya yayima Momy sosai sannan yawuce Momy kuwa komawa tayi part d'in maimartaba dan sanar dashi maganar yaya Ibrahim  amma cikin zuciyarta farincikine sosai badan komiba sedan zuwan Raihan wajan Muzaffar dan ita kanta daurewa kawai takeyi tanacikin damuwar rashin natsuwar Muzaffar tanuna kamar babu komine sabida yagane kuskuranshi 


yaukam Muzaffar yatashi dawani irin zazza'bi ga ciwon mara ko masallaci da 'kyar ya'iya zuwa yana dawowa ya kwanta har zuwa yanzu yana kwance yakasa tashi lokacin da Rayhana takira wayar shi yana kwance yakasa motsawa wayar kuma tana nesa dashi bai masan waye mai kiranba cikin dakewa Raihan tashiga cikin part d'in ganin babu kowa a parlour yasa tanufi bedroom d'in  cikin tattausar muryar ta tace 


" Assalama alaikum " wani irin duka sallamar ta tayima kunnan Muzaffar saurin Juyowa yayi ganin Raihan yasashi rumtse idanun shi yasake bud'ewa sabida gani yakeyi tamkar mafarkine ganin yanayin da Muzaffar yake yasa Rayhana saurin 'karasawa bakin bed d'in  zama tayi tad'aura hannunta saman kanshi cikin sauri tazaro ido murya a raunane tace 


" maike damunka my Noor ? kana cikin zazza'bi haka amma kake kwance kai kad'e " kamo hannunta yayi cikin wata irin murya yace " badole nakwanta ni kad'aiba tunda matata tagujeni  " a jiyar zuciya tasauke tace " kayi ha'kuri wayata tana hannun Momy se yau naga duk text d'inka bansan Momy ce tahanaka zuwa ganinaba  " tashi tayi tanufi parlour ji Muzaffar yayi kamar yami'ke yajawota rumtse idanshi yayi jin kamshin turaran yasashi saurin bud'e ido ganin Raihan yasashi sauke ajiyar Zuciya  dan yayi tunanin bazata dawoba d'auke take da ruwa cikin roba ajewa tayi tanufi wordrop d'in shi 'karamin towel ta d'akko zama tayi kanshi ta d'aura saman cinyarta ji'ka towel d'in tayi tashiga goga mishi saman goshin shi da wuyan shi shiko kallonta kawai yakeyi cikin sau'kin soyayyya 


Cikin sanyin murya tace " kozaka iya cire wannan rigar ? " kallonta yayi ya girgiza kai sannan yace " sede ke kiciremin sabida ko yaya namotsa marata tamkar zata fashe " ya'karashe fad'ar hakan cikin yanayin shagwa'ba sosai Rayhana tasaka idanunta cikin nashi tace " mai yasamu marar ? kamo hannunta yayi yad'aura saman marar yace kewar pretty da new Twins Sudees da Shureem tasata kumbura har tana shirin kasheni " kunya sosai Rayhana taji cikin dabara tashiga 'ko'karin ciremai rigar batare datace komiba 


Zubama 'kirjin shi ido tayi yadda sumar ta kwanta luf gogamai towel d'in tashigayi tana kallon 'kirjin nashi lumshe idanunshi yayi cikin shagwa'ba yace " please Pretty marata " d'an satar kallon fuskar shi tayi ganin idanunshi alumshe suke yasa takai dubanta kan marar tashi saurin rumtse idanunta tayi kasancewar shotnika ne se doguwar jallabiyar dayasa sabida zuwa masallaci gashi ancire rigar seyazama se shotnika kad'e kallon datayi tayi arba da yadda hajiyar tashi tayi da alamu neman agajin gaggawa takeyi 😜


please karfa kuce nayi rashin kunya yanada kyau ayi soyayyya musamman yadda lamarin yake tafiya so please 👏🏻 kar ayimin muguwar fahimta 


Ganin hakan yasa Rayhana rumtse ido kamo hannunta Muzaffar yayi yad'aura kan hajiyar mutuwar zaune Raihan tayi cikin muryar lallashi yace " haba pretty maiye narumtse ido nifa mijinkine kuma mai matu'kar 'kaunarki yi ha'kuri kibani agaji idan kinaso nacigaba darayuwa " saurin kallon shi tayi murya a raunane tace " kana nufin wannan abin zai iya kasheka ? Jinjina mata kai yayi fuskarshi a raunane ajiyar zuwa Raihan tasake saukewa 'karfafa zuciyarta tayi ahankali tashiga shafa saman marar tashi hannunta d'aya yana kan sumar 'kirjin shi wani irin numashi Muzaffar yaja wanda yasa Rayhana kallon fuskar shi wani irin kallo yayi mata wanda yasa cigar jikinta tashi 


hannu yasa yazame d'an'kwalin abayar tata had'ida zame ribbon d'in kanta sumarta tabaje saman bayanta shafarta yashigayi yanajan numfashi sake matsar da hannunta tayi kan marar tashi sosai had'ida sake salon safar tata sosai Muzaffar yafara sakin layi cikin shagwa'ba yace 


" pretty please wannan rigar taki tananeman takurani kozan iya samun alfarmar cireta " tashi tsaye Raihan tayi batare dayin musuba tacire abayar tata kallonta Muzaffar yayi cikin tsuma yami'ke daniyar jawota saurin komawa yayi had'ida fad'in wasssssh marata pretty " saurin rungumarshi tayi suka fad'a saman bed cigaba dafad'in wasssssh yayi hakan yasa Rayhana sake rud'ewa 


Hannu tasa tacigaba dashafa marar tashi shiko hannu yazura cikin rigarta yashiga shafa breast d'inta cikin rawar jiki yashiga 'ko'karin cire rigarta tayashi tayi yacire sosai Muzaffar yasake rud'ewa bakinshi yake saman nipples d'inta yashiga tsotsar su tamkar wanda yayi shekaru masu yawa batare da maceba hannu Raihan tacusa cikin sumar kanshi tana murzawa numfashi mai 'karfi kawai Muzaffar yake saukewa ganin yadda yakeyi yasa Rayhana rumtse ido takamo hajiyar tashi sosai tashiga shafarta wata irin runguma Muzaffar yayi mata cikin muryar dabatasan ya iya irin taba yace 


" Thank u pretty  please kicigabahhh kinjiiihhh my everything Help me my only wife ni nakine ke kad'e pretty kiji danihhhhh wasssssh  kibani tsantsar soyayyya Sweety kisake mantar dani wayeni kinji pretty love u pretty 4 ever and ever " sosai kalamanshi suka ratsa zuciyar ta cikin sanyin jiki tajanye jikinta daga nashi jan shotnikan shi tayi 'kasa bakinta takai saman hajiyar shi tashiga yimata wani irin salo da harshenta turata tayi cikin bakinta sosai take tsotsarta mutuwar kwance Muzaffar yayi tuni yashiga sambatu tsayin lokaci Rayhana tana aykame da manyan sa'konni masu wuyar fassara cikin azama yajawota kwantar da ita yayi yarufamata baya cikin rawar jiki yahad'e bakinshi danata yashiga aykamata da kyakkyawan kiss 


Hannuwanta tasa'kalo a bayanshi tashiga shafar tsakiyar bayanshi kai hannunta tayi wajan 'kugunshi tashiga dannawa cikin salo nishi Muzaffar yake saki sa'bule wandon jikin shi yayi itama rabata danata yayi raba 'kafafunta yayi yana 'ko'karin shigarta  cikin sauri tashiga tureshi murya a raunane Muzaffar yace 


" dan Allah  pretty karki hanani Allah zan iya mutuwa idan baki baniba bazanyi miki da zafiba girgiza " kai Rayhana tashigayi sosai Muzaffar yarazana dan jiyakeyi tamkar zaiyi hauka amma yayi imanin bazai iya binta da 'karfiba sabida yadda yakejin tausayinta musamman yau data cire kunya da tsoro tabashi cikakkiyar kulawa jin yadda hawaye suke sauka saman fuskarta yasata saurin kallon shi 


hawaye tagani suna kwarara cikin Idanun shi cikin razana tace " kuka kuma my Noor haba maiyasa zaka zubarmin da hawayenka masu matu'kar tsada dan Allah kabari na amince bud'e 'kafafunta tasakeyi sosai cikin farin ciki Muzaffar yarungumota sosai cikin zumud'i yashigeta wata irin ajiyar Zuciya Rayhana tasauke dataji babu zafi kamar farko amma dukda haka tanajin 'kad'an 


Shiko Muzaffar tuni yashiya cikin gushewar tunani 😜😄  itako Rayhana daurewa kawai takeyi amma dukda haka taimakonshi tashigayi tsayin lokaci sannan yasamu natsuwa cikin sauki yasureta zuwa toilet tare sukayi wanka suka fita shida kanshi yashiryata wata had'add'iyar Arabia gowt yasaka mata wadda yayi tanadinta tun kafin zuwan wannan ranar shima shigar 'kananun kaya yayi d'aukarta yayi cak zuwa parlour zaunar da ita yayi saman Cushion yad'an du'ko yace " maizan had'a miki kiyi breakfast gimbiya ta ? " 


Shagwa'be fuska Rayhana tayi tace " my Noor Momy batasan nataho part d'in kaba kashi zan shiga skul 11 nikeda lecture gashi naga har 10:15 fa yaya zanyi dan Allah  wallahi bazan iya had'a ido da Momy ba " kallonta yayi cikin soyayyya yasaki Murmushi ganin haka yasa tasaki kukan shagwa'ba 


Daga Al'kalamin.... 🖊


NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸


Comments and shine please 


Love u all sisters 😊🥰

No comments