Breaking News

FURUCI 69-70

 


🗡 *FURUCI*🗡

         💔💔

       

*(Murd'add'iyar Soyayya)* 💓❣💘


Story and written 

            By 

NPEEDY A AJI 🌸mamyn Zarah🌸


               🅿️ 69 to 70



                   Dedicated 

                          To

                    My lovely  

                     *Ummi*

                         and  

                       Lovely          

                     Daughter 

                     *ZARAH*


           My Novels

*NAYI RAYUWA DAKE* 

*SANADIN ACCIDENT*

*SAKAYAR CUTA* 

*RUFAFFIYAR ZUCIYA*

*HAYATUL MAHAYAT*

*MUGUN SARTSE*

         Loading....🖊

🗡💔FURUCI!!!!💔🗡


 *_____________________________________*


 *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*




 🅿 69 to 70




Cikin tashin hankali matuqa Akeey Zaffar yace haba " my world karkimin haka kimanta dabatun Momy  ay yanzu kowa yagane gaskiya Kuma kowa ya tabbatar bakida lefi idan kikamin haka toni Yaya zanyi Babu baby Kuma baki wane irin tashin hankali kikeso nashiga ? " Kafin tayi magana Barrister Maher yadafa bayanta cikin qayatatcen murmushi shi yace " haba Aunty na karkiyi haka kibi mijinki Kuma inaso daga yau kininka farincikin dakike bashi kihad'a hadda na baby kibashi duka kimanta da zancen Momy kibarta da abinda dazai dameta sabida na tabbatar ayanzu taji nauyin abundatayi miki to kibarta da wannan kuje gida muma zamutaho wajan jana'idar kuyi haquri inasakeyin gaisuwa agareku Allah yajiqan baby kuma in Sha Allah namuku alqawarin Sena gano duk Wanda yakeda saka hannu cikin wannan kisan azaman kotu nagaba Kuma in sha Allah wannan zaman shine naqarshe " 


Daga haka Maher yajuya yashiga mota duban Akeey Zaffar Gimbiya Bahijjat tayi idanunta cike tab dahawaye tace " kayi haquri nakasa manta munanan maganganun Momy ne shiyasa nace haka har abada daniiiiii da kaiiiiii da'imannnnn da'imannnnn " cikin rawar murya tafad'i hakan rungumai ta yayi hawaye suna gangarowa daga cikin dananun shi dede lokacin ACP Kabir  ya'iso gurinsu Sallama yayi musu Akeey Zaffar ya amsa cikin tausayawa yace 


" Ina fatan babu wanda yamin muguwar fassara idan dabanyi hakaba tayaya za'agano wanda yakashe mana baby har ahukuntashi ? Bahijjat banyi hakan da niyyar cutar dakeba tabbas nima zuciya ta takasa yarda to amma a wannan lokacin dole kece abin zargi gaskiya kinyi sa'a Barrister Maher yayi tako Ina cikin lokaci kad'an zama 1 a kotu har yagano wani qulli abinda mu muka kasa gashi har anwankeki dan Allah karkibar shi yakoma USA muna buqatar irin shi cikin qasarmu Zaffar Ina fatan bakayimin muguwar fassara ba fatan abotarmu tana nan " 


Dafa kafadar shi Zaffar yayi yace " maiyasa zan qullaceka bayan kaine kayi jagora wajan gano Wanda yakashe min baby na dabaka d'aka lamarin ba nikam alokacin bazan sanar makowaba zan rufe abin sabida inajin tsoran Kar narasa matata sannan Kai zargi kayi itako Momy na Kai tsaye tace itace tayi kisan kenan itama senabarta a a Kabir muna tare har abada godiyama yakama ta nayimaka  " duban Gimbiya Bahijjat yayi yace " amma kamar gimbiya taka tanajin haushina karki manta nifa hukumane haqqine akaina na binciki duk wani mai lefi afuwan gimbiya Bahijjat " jinjina Kai tayi tace " haba yawuce amma daba'a gano wannan gaskiyar ba shikenan kayi jagora wajan kasheni " kafin yayi magana 


A Dede lokacin akfito da Ayna za'a nufi gidan yari da'ita cikin kuka Momy tadubeta tace


" Maiye wannan kika aykata Ayna wannan wane irin baqin ciki ne ? dawane ido zan kalli gimbiya Bahijjat har ga Allah nayi zaton itace Kuma kece Kika Dasamin shakka akanta sabida akodayau she kece kike cemin tana cutar da baby a bayan idon Zaffar ashe qarya kikeyi nazata tuni kin haqura da Zaffar tunda gashi ayanzu kin kusa aure amma kafin ayi wannan zaman na kotu dan Kam yanzu banga Wanda zai yarda ki auri d'anshiba  idanma Wai kinrayu kenan ba'a kashekiba " 


Kuka sosai Ayna takeyi tace " wallahi Momy yaudarata sukayi gashi bansan kosuwaye suba nashiga 3 Momy dan Allah kisamu Barrister Maher yashiga cikin wannan lamarin yazana ni nala'be a bayanshi dan Allah Momy banaso namutu yanzu " cikin takaici Momy tace " dawane idon zan dubi Saraki nayi wannan maganar dashi ay nariga nayi kuskure d....... " kafin Momy taqarasa maganar ta sukaji harbin bindiga kafin a Ankara Ayna tafad'i cikin kokonto 2 mutuwa ko rayuwa cikin wani hali cikin sauri ACP Kabir yabada umarnin a kamo koma waye  su Barrister Maher kuwa tuni sukam sunbar gurin kafin faruwar lamarin suna gaf dashiga cikin masarautar Kiran Iftahal yashigo cikin wayar shi murmushi yayi yad'aga jin kukanta yasashi tashi zaune dede daga kishin gid'en dayake yace 


" Lafiya Sonahh yi gaggawar sanar dani abinda yake faruwa " cikin kuka tace " Shanwul yafita dasu Irfan supermarket sabida sun matsa sosai bayan sungama sun fito shine wasu sukazo aguje suka d'auke Ibban da Islam suka sasu cikin mota suka gud........." 


Wata irin tsawa Maher yayi Mata wadda tasaka driver jan wani irin mugun burki " garin Yaya haba Sonahh wannan wane irin Sha Shanci ne maiyasa yafita babu security Kuma baseda nace karki bari sufitaba ? " Yanzu inashi Sha Sha Shan Shanwul d'in yake inasu Irfan ? " 


Cikin kuka take " gashi nan Suma gasunan sekuka sukeyi amma Kaka yabama security umarnin nemosu duk inda suke " Innanillahi wa'inna ilehirraju'uuuunn Sonahh nashiga 3 " 


Comments please

No comments