A GIDA DAYA 21-22
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌹A GIDA D'AYA🌹
🏘️🏘️
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Dedicate to all my fans 🥰💖💗💔
🅿️21&22
......cikin fad'uwar gaba zee ta juyo tana kallon ibbi dake sakarmata murmushin mugunta."cikin tsoro da fargaba tace".lfy naga ka rufe k'ofar harda zare key?"tab'e baki yyi Yana k'ok'arin cire t shart d'in jikinsa"cikin tashin hankali zee tace".waimekake nufine Dani mlm ?karufe k'ofa kana Kuma cire riga?"
Murmushi yyi yajuyo Yana k'ok'arin zare belt d'in dake d'aure a k'ugunsa Yana cewa"Zaki zakiga dalilin rufe k'ofar..Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un!ibbi mekakeso kacemun? tafad'a tana Jada baya sbd tsabar tashin hankali da tsoro....tanufi k'ofa tana jijjigata tana cewa "kazo kabud'emun nafita wlh Kona Tara maka jama'a "niba y'ar iska bace wlh..
Ragewa ibbi yyi dg shi sai boxer"yanufeta Yana cewa"ihunki banza kururuwarki wofi.gwara kiyarda nalashi zumarki ta sauk'i konamiki Dole"yazamana k'ila innine nabud'eki sai ammiki d'inki.yafada Yana sakin dariyar mugunta.. arud'e zee tace".nashiga ukku! dan Allah kayi hakuri karka lalatamun rayuwa"matsowa yyi jikinta yafisgota zuw a jikinsa "tafara k'ok'arin k'watar kanta,Amma ta kasa"tana jikinsa yanufi kan bed da ita...ihu Mai k'arfi zee tasaki tana tureshi iya k'arfin ta"hakan yasa yafad'o dg kan bed d'in"Afusace yad'auketa da gigitaccen mari"Yana cewa kin Isa nakawoki nan banbiya buk'atataba.saina lalata Miki rayuwa"yanafadin hakan yahaye samanta yaketa Mata riga"kuka kawai zee keyi tana k'ok'arin kwatar kanta....cikin ikon Allah taga ta hangi f dum night dake kan bed side drower"tayi saurin mik'a hannunta ,ta jawo ita k'arfin ta ta kwad'ama ibbi dake kanta Yana k'ok'arin kissing nata.
Wata razananniyar k'ara yasaki"kafin yyi wani abu tasake kwad'amishi kusan sau3.hakan yasa goshinsa dagefen wuyansa,da tsakar kansa fashewa...yabaje kan bed d'in baya hayyacinsa.hankalin zee yatashi dataga uban jini na zuba akansa"waige waige tafarayi.ta tashi da sauri ta d'auki hand bag nata tafito da hijab tasaka sbd yaketa Mata riga.kafin ta duba wandon jeans nashi jikinta na rawa tafito da key tabude k'ofar ta kalli ibbi dabaya numfashi tafice.sbd tsoro ta manta gyalenta da bant d'in datayi parking kalabar kanta.asukwane ta fito tayi wajen hotel d'in sbd tasamu abin hawa..sbd lokacin angama sallar isha'i.gashi batada ko sisi..
Mai adaidaita nasauketa" ta je gurin mai gadi ta karb'o kud'i ta bashi ta wuce cikin gd"tanata sauri da y'qn kalle kalle gudun Kar aganta taji abayanta ance dg Ina kike?saida hantar cikinta ta kad'a sbd jin muryan Yaya mahmod"jikinta na kirma ta juyo taganshi tsaye bayanta Yana kallon ta" fuskarsa bbu annuri ko kad'an yahad'e girar sama data k'asa.
Murya na rawa tace mama ta aikeni mak'ota Yaya! k'arya kikeyi"kifad'amun gsky dg inda kike kokuwa wlh saikin gwammace kid'a da karatu... k'ok'arin mgn zee keyi sukaji jiniyar motar y'an sanda"cikin fad'uwar gaba zee ta kalli get d'in gidan.idanunta suka haskomata police 5 "maza3 mata 2"wani irin juyawa cikinta yyi"fatanta Allah yasa ba mutuwa ibbi yyiba akan abinda ta kwad'amishi..Yaya mahmod shima hankalinsa nagurin police d'in dasuke nufo cikin gidan..
Lokacin da suka iso gurunsu Saida zee cikinta yabada k'uuuuuuuuu!musabaha sukayi da Yaya mahmod d'an jarida Mai farin jini"babban su yace Allah yasa yarinyar da mukazo tafiya da ita ba k'anwarka bace!kallon tambaya Yaya mahmod yabisu dashi.yyinda zee tayi suman tsaye"
Babbansu yacigaba da cewa" sunana dsp Ahmed Aliyu "munzo tafiya da zainab" da ake zargin tayi kisan Kai a mai kud'i hotel! ad'aki mai number 12 "muntsintsi gyalenta da bant nata aroom d'in....bayan abokan Ibrahim suntabbatar da cewa yanatare da ita sukazo gurin birthday 47 minit ago....what? Innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Yaya mahmod ya ambata Yana kallon direction d'in da zee ketsaye tamkar andasata agurin.cikin kuka tahau girgiza kanta tana cewa".wlh ba haka akayiba Yaya! soyayi yamun....kimana shiru, ki adana kalamanki inkinje can kinyi bayani"ashe dama kece kikayi kisan kan ?"gaki gamu ma"wata mace ta fad'a tana matsowa kusada zee ,tafara k'ok'arin d'aura Mata ankwa"cikin tashin hankali Yaya mahmod yace" bangane tayi kisan kaiba ?"yakamata abi komai ahankali, sannan kujira iyayen mu suzo kuyi mgn ni yayantane...babbansu yace".umarnin tafiya da ita aka bamu.zaka iya yiwa magabatan ku mgn susamemu a station.suna fad'in hakan "suka tasa k'eyar zee suka fice dg gidan da ita.tana kuka tana k'wala wa Yaya mahmod kira harsuka fice..
Yaya mahmod kuwa hankalinsa inyayi dubu tashe yake"tabbas yasan sai mak'iyansa masu son cibayansa sun buga jarida. k'anwarsa tayi kisan Kai!dafe kansa yayi da sauri yasake komawa part d'in su hjy...
************
Da misalin karfe 9:12 pm"zazzaune suke a babban parlourn part d'insu hjy.abba ,daddy ,Yaya mahmod,mama jummai ,anty inno d hjy.gaba d'aya kowa agidan yasami labarin halin da zee take ciki.
Bakajin komai acikin parlourn sai shashshekar kukan mamajummai.ak'ule daddy yace ".dallah malama kiyi Mana shiru" kibamu amsar tambayarda ake Miki"akan Ina zainab ta tafi dahar mubamu saniba har hakan yafaru??bacin asanin mu duka yaran gidan nan da marece islamiyya suke zuwa.wai alh sau nawa zance bansan inda tatafiba?tsaki daddy yaja Yana huci yace".muddin aka yankewa y'ata hukuncin kisan Kai wlh! wlh!! wlh!!!nagama xama dake "aikin banza aikin wofi"inno ta karb'e zancen da cewa gsky kinyi nisa jummai dakika kasa bawa y'arki tarbiya.hafsat ma Allah yayita kimtsatstsiya tanada hankali "da itama irin zainab d'in zata zama...karki manta bilkisu tazo tasanarmun dukan dakika koma yiwa hafsat akan ta kula Yusuf"hakan na nufin bazaki tab'a canzawa ba ko?"sbd haka dg yanzun hafsat ta koma sashena itada bilkisu. sbd dama sune kika tsana a y'ayanki... innalillahi inno!dame kukeso najine dan Allah?"cewar mama jummai tana hawaye..tsaki daddy yaja Yana kallon Abba yace". Yaya muje station d'in kawai.abba yatashi yanayiwa inno sallama.anty dake zaune tace ".Allah yatsare hanya alh "Yana kallon ta yace"ameen"
Tab'e baki hjy tayi tana kauda kanta "
Su Abba Koda sukaje police station cewa" akayi subari da safe su dawo.sbd antafi da ibbi asibiti adubashi inbe mutuba.sunkuma sami mahaifin ibbi yanata masifa akan muddin zee takashemishi yaro sai ankasheta.ran Abba ab'ace yakira wani abokinsa...kasancewar yanzun komai hanyace.acikin mintina 15 saiga commissioner of police,tareda abokin abba da zee da police, dakuma wani lauya sunzo atare...lauyan yadubeta yace"yarinya meyasa kika aikata hakan akan saurayinki?
Tiryan tiryan zee tahau sanarmusu "kiranta dayayi akan tazo tarakashi birthday dashigarsu room d'in da fyad'en dayaso yamata ,da yadda tayi k'ok'arin k'watar kanta da abinda ta dakesa dashi"duk tamusu bayani duk'a.tanata kuka"
Commissioner yadubi Abba yace".kuyi hakuri zuwa gobe insha Allah muga Yaya ta Kaya a asibitin da Ibrahim d'in"sannan zamu k'ara bincike acan hotel d'in sbd awanke y'arku dakuma tabbatar da abinda ta fad'a.cikin gamsuwa Abba yace ".to shikenan mungode k'warai"yafad'a sukayi sallama...zee na kuka suka tafi"aka iza k'eyarta acikin cell d'in dake d'oyi da zauri.bayan anrufesu itada wasu mata su 5 inda ita su 6 kenan..
Kallonta guda tayi yace". waike laifin me kikayine aka kawoki ?" naga kinata kuka tun d'azun"cikin fushi zee tace".bansaniba !Ina ruwanki danine wai?mittsssw!taja tsaki....wata dariyar rainin hankali matar tayiwa zee "kafin tace"hmmm! Yarinya kenan ,kibi asannu ba'a gayan mgn wlh"saina casaki ki,kwashi kashinki da hannu.mittssw !zee tasake Jan tsaki...tuni tayo kanta ta shak'ota tafara jibgarta"dukda zee d'in itama tayi k'ok'arin ramawa amma ba k'arfin su d'aya ba.da k'yar sauran matan dake zaune suka rabasu ,sunata zagin junansu...
Zee kuwa kuka sosai takeyi" aranta tana tsinewa ibbi yafi bila adadin da nadamar saninsa arayuwarta.gashi ta sanadinsa tafad'o wannan bala'in..saidai tanajin sanyi aranta dabai rabata da martabarta ba yagama da ita...
Abba kuwa ahanya saida yataushi daddy sosai akan mama jummai"sbd yyi niyar insun koma gida ta wuce gidansu.
Yaya mahmod kuwa yyi niyar yiwa Khadija hukunci"Amma sbd damuwar abinda zee ta aikata yasakashi share zancen.saidai yaduba yaga ta ciresa dg blocking d'in sa datayi...
*washe gari*
Ko break fast su daddy basuyiba sukanufi police station.yyinda mama jummai Bata runtsaba sbd fargaba.
Tana zaune parlou da safe,tayi dagumi inno ta shigo"ko amsa gaisuwar mama jummai batayiba tace".Ina hafsat ?
Tana can d'akinsu tana shirin zuwa skul"tacema bazatajeba sbd wannan tashin hankalin "Amma nace taje"tab'e baki inno tayi tana k'walawa hafsat Kira.
Fitowa hafsat tayi tana cewa "gani inno,inno tace".kikwaso kayanki duka ki maida sashena kinkoma acan da zama.batajira cewar hafsat d'in ba ta fice.hafsat kuwa murna fal aranta" kodan sbd tasami sararin ganin Yaya Yusuf nata aidole taji dad'in komawa acan part d'in.batadai nuna murnan afuskaba sbd batasan mama ta damu ga wata damuwar kuma..
Komawa tayi ,ta kwashe duka kayansu itada bilkisu tabawa bilkisun tace takai sashen inno"
Bilkisu najin dad'i ta wuce taje takai"yyinda hafsat ta Fara aikace aikace itada Mai aikin mama sbd masu shigowa jaje mamar nagun jama'a dole su zasuyi aikin gidan.
***************
Zaune suke awaiting parlour"ummi ta dubi Maryam tace". k'arfe 2 fa zamuje skul"ummi tace".yomu munjema ana cikin wannan yanayin? tab'e baki maryam tayi had'e da cewa damuwarta ce wlh batawa"ita tajama kanta an turamu islamiyya ita tabi saurayi zuwa party hmmm...Khadija dake zaune kusa dasu batace komai ba... shigowar Yaya Yusuf parlourn yasasu nutsuwa suna gaidashi"ya wuce parlourn hjy.
gaida ita yyi"had'e da mata jajen abinda yafaru da zee"bayan sungama gaisawa ta dubesa tace yaushe zaka koma gurin aiki?"sosa k'eya yyi yanacewa sai next week hjy.hmmm kawai tace "batasake cewa komaiba,tabishi da kallon tausayi harya fice.sbd tasan sbd hafsat yak'i yakoma.
Yaya Yusuf kuwa,tafe take Yana tunanin hafsat" harga Allah acikin y'an kwanaki"yyi kewar hafsat, rabon dayasakata a idonsa ko mgn da ita ta waya tun ranar daya dawo ."gashi yau kwanansa4 "bayaso yaganta yajamata duka agurin mama tunda batason tagansu tare.amma yau jiyakeyi inbegantaba bazai iya runtsawaba" wata zuciyar tace"kokaje part nasu asunan jaje kazoyi....surutun su bilkisu da salim yasakashi waigawa yagansu abayanshi"kallonsu yyi yace" kuzo nan ubanme yasa bakuje skulba ?bilkisu tace".lah Yaya bakaji labarin y'an sanda sunkama anty zee ba? k'ila kasheta zasuyi wlh"shiyasa bamuje skulba .ko Yaya hafsat batajeba itama.allah yasa akashe anty zainab acan sbd muguwace it.. dallah kimun shiru"Kinga kuzo nan y'an k'annena zansaku aiki ,inkukayi zanbaku kud'i dubu 2"washe baki salim da bilkisu sukayi"atare suka ce zamuyi Yaya wlh.dama bamuda kud'i"matsawa yaya yusuf dg bisa hanya suka tsaya agefe"yadubesu yace Kinga nasanki da surutu da mgn.hafsat nikeso kuzomun da ita anan lambun nan gidan karku Bari tasan Ina kiranta"Kuma banaso ko mama tasani ko wani.inkuwa kuka fad'a jirgi zanmuku nazaneku" oya kuje, yafad'a Yana iza k'eyarsu.
Suna wucewa bilkisu tayi dariya ta dubi salim tace"wayo zamuyi mishi ko?abinda Yaya hafsat tana part d'in inno"inno d'inma tana sashenmu ai...salim yace" to mukoma muce mishi munce taje inno na kiranta "saiyaje can
yaganta.kinga bazai ganeba ko?bilkisu tayi tsallen murna suna juyawa da nufin zuwa gurin yaya yusuf...
Tsaye take gaban mirror d'in inno tana dube dube"kwata kwata bataji sallamarsaba.saidai k'amshin turaren sa"hakan yasa ta d'ago kanta da sauri suka had'a ido....duka hannayenta tasaka ta rufe fuskarta tana murmushi.da kallon k'auna yabita,jiyakeyi tamkar yaje ya rungume abarsa"cikin sweet voice d'insa yace".my angel!laifin menayi? daba'ason ganina dg ranar Dana dawo zuwa yau.ga waya kinkama kinkashe"hafsat yakikeso nayi ne? Yanzunma naji bazan iya jurewa ba shine nazo nan ai"
Yafad'a Yana kallon ta"janye hannunta 1tayi tana share hawayenta"kuka Kuma my angel?Kinga yi shiru kifad'amun menene waye yatab'amun ke?"girgiza mishi kanta tayi batace komai ba"matsowa yyi kusada ita ,tsawonta ita kafad'arsa"yatsaya gab da ita,yasaka tafin hannunsa ya janye hannunta guda"kafin yashare Mata hawayenta.cikin rarrashi yace muje parlorn inno muyi mgn"Yana fad'in hakan ya juya ya fita"
Yana zaune kan 3 seeter ,hafsat ta shigo kanta ak'asa da hijab iya gwiwa ajikinta"zoki zauna kusada mijinki insha Allah"wani murmushi tasaki tana rufe fuska,ta nufi kusadashi ta zauna.murya can k'asa k'asa yace my angel kunyan nan fa yyi yawa pls ki kalleni muhada ido"tana murmushi tace un um nidai kunyarka nakeji"kayi hakuri Yaya wlh akwai dalilai dayasa banbude wayarba"Amma zanbude insha Allah,ka hakura Dan ALLAH?niban hakuraba saikin rarrasheni.dariya sosai hafsat tayi sbd yabata dariya wlh .shikuwa benuna mata yasan da dukan da akamata akansaba"aganinsa bekamata yamata zancensa ba. tunda mahaifiyartar ce ita...
Canza topic d'in hafsat tayi da cewa yaushe zaka koma?"
My angel korata akeyine?"
Uhummm!nifa ah ah Yaya"to menene ?kasanfa banaso katafi wlh.hakane my angel tsokanarki nakeyi ai.yanzun kidaure kikalleni ko sau d'aya ne "kafin nafice Kar inno tazo tasameni ta masifeni.
Y'ar dariya tayi tace".lah Yaya ai nadawo nan sashen da zama.da gske kikeyi pls? yafad'a cikin son jin tabbatar wa.
"Ahankali tace"eh inno tace nadawo ai"
Cikin jin dad'i yace "gsky nayi murna my angel"wayarki nanan zanbaki mudunga chat da vedio call ko bakyaso?tana murmushi tace".ah ah inaso Yaya"
my angel dubi goshina kika abinda yafitomun"da sauri hafsat ta janye hannunta data rufe fuskarta ta kalleshi" ido cikin ido ta naduba Ina abun yafito afuskarsa?"wani k'asaitaccen murmushi yasaki"yanabinta da wani kallo dayasakata rufe idonta da sauri.murmushi yyi Yana cewa"my angel badai kunyaba .
Cikin shagwaba tace".shine kamun wayo ko Yaya?,
Ai ked'ince Saida hakan hafsat"4days fa banganekiba.amma saiki kasa kallona sbd kunya kawai.zanwuce taslim"niba sunana taslim ba"tafad'a tana turo baki.hmmm!sunankine Mana ,ko abarshi asunan kishiyarki ta bogi"my angel kishine dake wlh.laifine dannayi kishin Yayana?ah ah "zantafi anjima zamuyi waya sai Sunday zankoma aiki.yafada Yana tashi tsaye yace "ILOVE U so much my sweet angel"kafin tace wani abu inno ta shigo parlourn.
Baki washe tace" yusufa sarkin kyau.aidama nasan zakasan tadawo nan da zama.yana murmushi yace".godiya nake my sweet granny"b'ata fuska inno tayi had'e da cewa"inzakayi mgn da yarena kayi badana nasaraba.dariya gaba d'aya shida hafsat suka saka.
Yadubeta yace".nizan wuce inno kikularmun da matata"baki bud'e inno tace"ja irin banza ,inbacin nace tadawo nan kaiwa kaganta ma "wato har kabiya sadaki ta Zama taka ko?Yana murmushi yace eh"Yana ficewa....
******************
Zaune suke awaiting parlourn gidan "harda ya'ya duka bbu Wanda Babu aciki"
Abba yyi gyaran Murya yafara da cewa.nasan kowa yak'agu yaga dawowarmu shiru shiru bamu dawoba ko?to Saida muka shiga kotu da uban yaron"sannan yaron be mutuba ,Amma k'wakwalwarsa tasami matsala sbd dukan data mishi akai.
Ayanzun haka zainab na cell atsare anyanke Mata hukuncin....✍️
🤫😌
Danjin hukuncin da aka yankewa zee saiku zuba ruwan comments kamar alast page kokuwa aji shiru 🤣🏃♀️

No comments