Breaking News

NI DA KE 12

 


♣️♥️♣️

           _*NI DA KE!!!*_

                  ♣️♥️♣️


```♥️Dole muyi rayuwa.........♥️```




_By 😘😘feebyrh😘✍️_






1️⃣2️⃣

      "honey _NI DA KE DOLE MUYI RAYUWA_.......duk wanda yace baxamuyi rayuwa ba sai na kashe shi.....koh waye ne kuwa.....

cewar john yana sakar mata lallausan murmushi

ajiyar xuciya ta sauke tana jin son sa da kaunar shi na ratsa duk part na jikinta murmushi ta mayar masa tana lumshe eyes d'inta cuz ba karamin wahala taci  a hannun shi ba "sweetheart please karka barni walllahi baxan iya rayuwa ba kai ba please....." tayi maganar voice d'inta na cracking alamun xatayi kuka "ohhhh no sweetheart nima baxan iya rayuwa babu ke ba...." yafada yana marairaice murya 



firdausi kuwa tana fita gidansu gabanta yayi matsanacin bugawa sanadiyar motar da ta gani tayi parking a kofar gidan da gudu ta juya xata koma cikin gidan bud'e murfin motar saif yayi yana kokarin kutsa kansa cikin gidan umma dake tsaye a tsakar gida ta ga dawowar firdausi sai haki take tab'e baki tayi tana cewa "keeee lafiya kika wani dawo daga fitar ki...." haki kawai take bata samu damar bawa umma amsa ba daka mata tsawa tayi wanda  saida yasa ta firgita jiki na rawa ta nunawa ummu kofar dogon tsaki taja tana cewa "mtsssw anyi matsiyaciyar yarinya a nan wajen....." takara sa maganar tana nufar kofar karo sukaci da saif a bakin door d'in washe baki umma tayi tana cewa"lafiya dai bawan allah in kira maka ita ne......

dan murmushi yayi yana sosa kansa yace "eh dama inason yin wani magana ne da ita....."

"ayyah badamuwa bari taxo saiku gama maganar idan ma binka xatayi badamuwa...."

tafada tana kara washe baki ,dan murmushi kawai saif yayi umma na komawa cikin gidan ta jawo hannun firdausi tana cewa "matsiyaciya wacce batayi gadon arxiki ba yanxu kina ganin wannan dallelen motar daga ganin wannan mutum kinsan me arxiki ne shine zaki mun tsiya idan baxaki ba wallahi xan kawo masa maryam.....cikin kuka firdausi tace "wallahi umma ba mutumin arxiki bane malalaci......."

tafada tana kuka"kinji mun yarinya ai ni nafison malalaci dan shi xe baki kudi idan ma da xancen aure yaxo wallahi korar sa xanyi.....dan haka ki natsu muje.....tafada suna isa bakin door d'in sakin hannunta tayi tana washe baki kamar wata sauna tace "gata xaku iya tafiya sai kun dawo idan ma kwana xata taya ka badamuwa nidai fatana ta dawo mun da d'an taro da sisi.... takarasa maganar tana sakin murmushi "insha allah yanxun nan ma xamu dawo....yafada yana bud'e motarsa xaro ido firdausi tayi tana kokarin janye jiki ta gudu umma ta riko ta a kunnenta tayi mata rad'a tana cewa "wallahi kika kuskura ya neme abu wajenki kika hana mishi wallahi sai na kashe ki..... sakin baki tayi tana murmushi sanadiyar kudin da taga ya dauko bandur uku na mik'a mata tun kafin kudin su iso tayi saurin sa hannu ta xapce da kanta ta saka firdausi a mota nan ta koma gida tana ta faman ihu firdausi kuwa tunda suka hanya taketa faman kuka har suka iso a xaune suka iske saif wani irin mayen kallo yake binta dashi saida ya lumshe shanyayyun sexy bold eyes d'inshi kafin ya lashe baki yace "ohhhhh yarinya me kayan dadi.....gaskiya kinyi kokari fa kece yarinya ta farko a rayuwata data bani wahala wajen cinta....." yayi maganar yana dauko bottle d'in giya ya kafa a baki voice d'inta na cracking tace "macuci kawai bayan ka rabani da kimata ta ya mace ka rabani da budurcina toh mekakeso inyi maka axxalumi kawai macuci......wani lafiyayyen mari ya aika mata yana sauke ajiyar xuciya a hankali yace "karya kike niba macuci bane uwarki ce dai macuciya dan da bata dauki cikin ki ta haifeki ba da ba'a cutar dake ba.....dan haka karki koma bud'e wannan stupid bakin ki kiyi mun maganar banxa dan xan iya kashe ki a nan ba abunda ubanki koh uwarki suka isa suyi......by the way me kike nufi ne…??ke kina nufin kinyi dadin da xan iya cinki sau biyu ne koh kuwa kin kai matsayinda xan taka ki sau biyu??....toh ki rubuta ki ajiye khal baya cin mace sau biyu..!!!

yayi maganar yana sake dauko glass cup dake dauke da captain jack ya kafa a baki saida ya shanye shi tasss kafin ya dora da cewa "kuma idan kikayi iskanci sai na bugarda ke kafin inci ki dan haka yarinya ki kama kanki....

"saif xaka iya tafiya xan nemeka anjima......janta yayi xuwa tafkeken bedroom d'inshi drawer ya bud'e ya dauko bindiga ya ajiya "idan kikayi mun musu nan wajen xan harbe ki...."yafada batareda ya dago ya kalleta ba dogon numfashi taja tasauke tabbas tasan khal xe iya abunda yace dan ba imani ne a xuciyar shi ba xindir ya mata haihuwar uwarta ya cillata kan bed d'in kafin shima ya hayo bed d'in daidai kunnenta ya kai bakin shi yace"banason jin bakin ki ihun dadi kawai na yarda kiyi..... yana fadar hakan ya hade bakinsu ya dauki lokaci yana kissing d'inta kafin ya gangaro xuwa breast d'inta sosai suke rikita shi dan tunda yake a rayuwar shi babu breast ya daga masa hankali wanda yakai mata lumshe ido kawai yake yana fitarda numfashi sama_sama yafi karfin 1 hour yana shan boobs d'inta jin ya fara losing control yasa ya fara saita dick d'in shi xuwa cikinta ihu  ta kurma jin yana tunxurata sosai dan axabar ciwo takeji cuz har yanxu wajen bala'in xafi yake mata  dogon tsaki yaja yana cewa "waike meke damunki ne kina hauka wallahi yau saikin cire abunda kika sa a gabanki inba haka ba in kashe ki....ya karasa maganar yana tashi daga kanta hannunsa yakai ya kunna bed side lantern tashi yay ya dauko first aid box ya bud'e ware kafarta yayi yashiga daka mata almakashin yana faffasata ihu  take dan ji take kamar ranta xe fita yana cikin caccaka almakashin ne yaji wani abu yayi kara ya balle be ankara ba kawai yaji jini ya wanke masa fuska dagowa yay tareda fasa wani uban kara da sauri ya fada toilet ya wanke jikin ya fito ya sameta kwance sai kukan axabar xafin da takeji a kasan kawai take wani mahaukacin mari ya aika mata yana cewa"yar tsiya kawai maxa ki tashi kibar gidan nan inba haka ba wallahi yanxun nan kashe ki xanyi.....yafada yana barin daki saida yakai bakin door d'in ya juyo ya ce "karki yi tunanin na barki xan koma waiwayenki.......yana fadar hakan direct yabar gidan ma gaba daya tashi tayi tanata faman kuka dakyar ta  shirya tabar gidan khal kuwa direct gidan su ya nufa yana shiga part d'inshi phone d'in shi ya dau ringing ganin me kiran shi ya shi sakin lallausan murmushi yana receiving na call d'in "hello loko angama ne……?"

   "a'a boss wallahi yarinyar bata gidan...."

   "tsittttt ina taje.....?"

"boss banada labari amma karka damu xan cigaba da bibiya.....

katse wayar shi kawai yayi dan haushi nacin shi over saida yayi wanka yayi sallah kafin ya nufi part d'in mom d'in shi kwanciya yay yana daura kansa a cinyarta marairaice fuska yayi yana cewa "mom har yanxu wai kuna kan bakan ku……??"

"sosai ma kuwa yanxu ma haka amaryar ka suna hanyar xuwa dubai xataje hadowa kanta lefe itada mom d'inta daga nan kuwa su wuce india wajen siyo kayan furniture......

dan tsaki yayi yana tabe bakin shi 

"and kuma dad dinka yace idan ka dawo kaje ka xaba daya daga cikin gidajen dake GRA.....

"mom no need of that duk wanda yayi masa a sakata kawai......dan murmushi kawai tayi.........




_*BAYAN AUREN KHALIL DA KHAIRAT*_



anyi shagalin biki yanda ya dace an kashe kudi inda yau kwana uku kenan dakai amarya amma  ba alamun ango har yau.

khairat ce xaune tana facing d'in wata da alama kawarta ce cikeda kulawa wannan kawar tata ta kalleta tana cewa "khair kin nace inxo toh gashi naxo sai ki bani uwarda xaki bani....." dan murmushi tayi tana cewa "kawata kenan wallahi kawata ina cikada tashin hankali....."

dan xaro ido kawar tata tayi tana cewa "tashin hankalin meye kuma kawata hmmm gara ki kwantar da hankalinki dan kekam kinyi dacen miji wallahi nima ina rokon allah ya bani irin.....bata karasa maganar ba khairat toshe mata baki tana cewa "hmmm meena karki soma dan ba'a fuska ake sanin halin mutum ba....."

   "hakane amma gaskiya kowa ya shaida khalil mutumin kirki ne kuma koh wacce mace tana fatar tasame shi a matsayin miji ba shakkah khalil namiji ne na gari......"

"nidai ba nan ba shawara nake nema meena..."

kara mayarda hankalinta wajen khairat tayi tana cewa"shawarar me kawata……??"

    "wallahi tunda akayi aure na da khalil be taba leko gidan nan ba.....ajiye mun wani kawai yayi duk abunda nake bukata yabani.....kuma wallahi allah ya daura mun mugun son shi.....amma shi koh ganin fuskata baya kaunar yi.....takarasa maganar kamar xatayi kuka

    "subhanal kawata ya akayi kika bari hakan ya faru......

     "hmmmm meena baxaki gane ba khalil ya wuce duk inda kika san shi....

"toh nidai na abunda xance sai dai ince kicigaba da rokan allah ubangiji yayi mika maganin wannan lamarin...."

   "inayi kuma xancigaba dayi insha allah....."









khal ne ke driving cikin kwanciyar hankali yake tuk'in wani bangaren xuciyar shi xafi kawai yake masa har yayi gaba ya tsaya sanadiyar wata hallita daya gani ta bala'in rud'a shi ajiyar xuciya ya sauke ya daura hannun shi saitin heart d'in shi yana jin yanda mashin sonta da kaunarta ya soki xuciyarshi reverse yayi yaxo daidai saitin ta lallausan murmushi ya sauke yana sakin ajiyar xuciya ,wata matashir budurwa ce wacce baxata wuce 25_26 years ba tsaye take sanye da hijjab har kasa fara tsallll siriri ya wacce batada jiki "assalamu alaikum...." yafada cikin daddan voice d'inshi wanda yasata lumshe ido dan ba kadan ya rikita ta ba saida ta dan yi jimmmm kafin ya amsa masa "baiwar allah lafiya kike tsaye a nan....?." dan murmushi tayi tareda yin fari da ido tace "abun hawa nake nema....."

"idan badamuwa xan iya rage miki hanya...... dan murmushi tayi tana cewa "a'a gaskiya idan babana ya ganni duka xeyi mun wallahi.......dan murmushi yayi tareda girgixa kai lallai yasamu irin macen da yakeson mallaka a matsayin matar aure haka yakeso mace me mutunci yar gidan tarbiyya "baiwar allah amma da kinyi hakuri......na sauke ki inda xaki nima ai inason ganin abban naki dan muyi magana......"

   "hmmm kaga mallam daka tafi kawai dan ni bama gida xani ba......

     tafada cikin irin voice d'in jan hankali 

     "noo gaskiya yakamata ki shiga na rage miki hanya......"

"toh xan shiga amma dai gaskiya wannan ba tarbiyya gidan mu bane.....

tafada tana kokarin bud'e door d'in motar ta shiga wani daddan kamshi be ya bugi hancinta da sanyin ac dake tashi daga motar "haka akeso ai yana daya daga cikin abunda yasa na mayarda hankalina  a kanki.....cuz daga ganin ki anga yar gidan mutunci ammm ya sunan ki??....

murmushi tayi ta kara kashe murya tace "salmat......

   "masha allah ni kuma khalil..... yafada yana kallonta girgixa kai kawai tayi mika mata wayar shi yayi yana cewa "salmat can i have your contact......??"

    "no gaskiya idan abba yaji ina waya da namiji gaskiya xeyi mun fada idan ma banyi arxiki ba duka na xeyi......

  "oooo ba'abnda xeyi miki insha allah....."

alright.... tafada tana karban phone ta saka number ta tafiyarda sukayi be dauke su lokaci ba suka isa nuna masa wani gida tayi ya ajiyeta fita tayi daga motar tana masa godiya juya motar shi yayi yana godewa allah daya bashi irin macenda ya dade yana nema dan tunda yake a rayuwar shi be taba haduwa da mace yaji yana sonta ba sai ita dole nema ya koma gida ya sanarda dad d'in shi.......ita kuwa tana shiga direct parlourn gidan ta nufa mata matashir budurwa ce irinta xaune da dan guntun wando sai breziya hijab dake jikin salmat salma ta cire daga ita sai wani dan bornshot da half riga wanda be rufe cibinta ba breast d'inta duk a waje hannu tabawa kawarta suka tabe tana cewa "kawata nayi sabon kamu dan gidan alhaji muhammad......"

"dafe kirji tayi tana cewa "lallai kawata kinyi sabon kamu kuwa xaki kwashi kudi kawata.....

    "hhhhhh leenah bari kawai ai wallahi sai na gama dashi sai na komarda shi baya kuma da dukkan alamu tsakani da allah yakeso na hmmm ina tausaya masa wallahi dan wallahi idan mukayi aure sai na talauta shi.....

   "hhhhh salmaty kenan inake ina iya talauta khalil kinsan kuwa irin makudan arxkinda sukeda......

       "leenah kenan kin manta wacece salmaty kenan......

   "hakane fa kawata nasan bakyada dama......dariya sukayi dukkan su suna tab'a hannu tareda shewa salmat kallon kawarta tayi tana cewa "kinsan wani abu kuwa kawata…??? 

   "ina kuwa sai kin fada.....

       "wallahi ina hada ido dashi naji mugun sha'awar shi ta kamani....."

    "kidai kama kanki tunda da aure kikace yana neman ki karki kuskura ki nuna masa halinki cewar ke yar duniya ce dan daga ganin shi kinga kamili.........







_😘😘please kudan yi hakuri jina da kukayi shiru ina busy ne biki muke shiyasa💃💃💃thanks my real fans masu kirana awaya da masu mun magana ta whatsapp heart you much more😘😘_

No comments