Breaking News

MY UNCLE 4

Page 4

Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune, Waye wancen mai zuwa baby?Abdul yatambayeta, Uncle dinmune tafada domin tayi matukar tsorata da yanayin yanda yake kallonsu tareda nufo wurinda suke, Dasauri Abdul yamike yanufi wurin uncle domin sugaisa 


A 360 🏃‍♀️ tabar wurin tayi cikin falo ko kallon hanya batayi sai waiwaye take aikuwa itama salma tafito daga daki saisukayi karo 


Aunty dake zaune a falo taga ayanayin da iman tashigo ta tabbatarda ba lafiya ba 


Aikuwa tasoma tambayar iman lafiya tashigo gida haka inabakon naki ko yawuce


Iman kam kasa magana tayi domin tasan yau bawanda ya'isa ya yahana uncle yayi mata dan karen duka


Domin kuwa kuwa yagargadesu akan kula samari yagaya musu karatu yakeso suyi domin wayarma dakyar ya amince sukafara amfani da'ita domin browsing idan ambasu assignment domin WhatsApp dimma baisan sunayiba aboye suke abunsu 


Aikuwa amatukar xuciye yashigo falon 


Iman dagudu tayi bayan aunty domin neman wajen buya 


Aikuwa taku daya ya cafkota  belt yazaro  yafara tsula mata ihu take iya karfinta 


Aunty sai kokarin kwatarta takeyi amma ina uncle yahana saida yayi mata lilis sannan yana huci yanufi dakinshi 


Kuka take iya karfinta aunty da salma sai lallashinta suke amma sai kuka take 


Domin gaskiya tadaku sosai gashi dama kunsan mutuniyar taku da raki


Da taimakon salma tasamu tashiga wunka sannan tagasa jikinta

Sai Allah ya'isa takewa uncle 


Salma saidariya takemata wai taji maza😄😄

 

Tana gama shiryawa ta lokacin sallar magriba yayi dan haka ta tada sallarta bata daga ba saida tayi isha anan kan sallaya bacci barawo yayi awon gaba da ita


*********

Yauma kamar kullum.amatukar galabaice yake domin baitaba jin mararshi na irin wannan ciyon ba dan har Lipton da lemon tsami yasha amma abanxa sai juyi yake


Aunty da fitowarta kenan taga anbar globes din falo akunne tazo takeshe  hankalinta yayi matukar tashi jiyo nishi adakin Aliyu dan haka dasauri tanufi dakin acikin wani irin mawuyacin hali tasameshi dan haka tataimaka mishi izuwa cikin mota ta tada su iman suka garzaya asibitinsu salim 


Ba salim ne on duty ba wani likitane


Bayan dogon bincikenda likita yayi 


Yanemi ganawa da yan uwan mara lafiya 


Aunty ce agaban taburin Dr glass dinshi yacire yadubi aunty 


Yakuke da wannan Mara lfy

Yatamabaye aunty 


Kaninane tabashi ansa 


To shawarar da zanbaku kuyi gaggawar yiwa Aliyu aure 


💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋


No comments