Breaking News

MY UNCLE 18

 Page 18

Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai karamin towel ya dakko jallabiyya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyashi sakin towel din


Iman data wani irin duke yarada sakin tiren hannunta  ta kwalla kara


Hakan yasa Aliyu saurin kallon kofa  


Aliyu yayi saurin kallon kofar cikin razana da tsananin tashin hankali yaxura jallabiyarshi  ko boxer baitsaya sawaba yayi saurin isa wurin iman tagaba daya tawani irin rikice 


Tsawa yadaka mata keee maza mike 


Jikinta narawa tayi saurin mikewa 


Ido yazuba mata yanajin fitanannen kamshin ranar yana kaimishi ziyara dakuma rikirkita mishi lissafi Wanda kafin ya iso wurinta marinta yasoyi amma ina Sam yakasayin hakan 


Dan Allah uncle kayi hakuri iman tafada muryarta narawa 


Shut up nonsense kinga wani Abu ne 


Bakinta tarufe domin jin kuka nason kufce mata tana girgiza kai alamun a a


Karya kike kinga wani Abu bazaki gayaminba saina mareki awurin ko


Kuka iman tasanya 

Allah ni uncle komai banganiba 


Nizakiyiwa karya yafada yana kara matsowa ita kuma tana ja da baya tareda girgiza kanta 


Sanda ta hade dabango shikuma yakara matsawa har numfashinsu nahaduwa dajuna 


Please uncle kayi hakuri bazan karaba 


Dankin rainani shine zaki shigomin daki batareda Neman iziniba ko 


A a wlh uncle nayi sallama baka karbaba shiyasa 


OK to zakiyi bayanine domin tunda kika ganni wlh kema sai kincire naki kayan stupid girl


Duk abunda Aliyu yakeyi cikin karfin Hali yakeyi domin wannan kamshin bakaramin kara rikita mishi lissafi yakeyiba 


Iman tawani irin zaro ido please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba sorry 


Kima daina wahaladda kanki akan bani hakuri 

Oyaaaaaa cire kayanki yafada yana zare mata hijab din jikinta kyawawan kayan baccinta suka bayyana 


Yasubhanallah ai saida Aliyu yayi danasanin cire mata hijabi lokacinda yayi tozali dasurar iman wadda tasanya nufashinshi daukewa na wucin gadi kafin yaja wata doguwar ajiyar zuciya 


Iman kam duk addu'ar datazo bakinta yi kawai takeyi bata Masan metake fadaba kafin inkirga uku you remove all your clothes 


Fara counting yayi 

One!!!!!! Two!!!!!!!!!! Thr


Aunty dataji iman shuru bata dawoba sai hankalinta bai kwantaba tanufo dakin Aliyu din 

Tareda knowing kofa tana kiran sunan Aliyu 


Wanda yatsayadda Aliyu daga counting din yabude idonshi cikin wani irin yanayi had idonshi sunsauya kala zuwa red har muryanshi tasauya cikin karfin Hali yace


Karkiyi tunanin kintsira kinganni haka kinci bulus zankama kine 


Kuma wlh kikayi tunanin gayawa wani wannan maganar sainayi mugun saba miki bace mun dagani stupid girl kawai


Iman da jikinta har rawa yake tayi saurin barin dakin cikin tsananin sauri  hartana tuntube tana bude kofar tayi  kicibus da aunty 


Ke lafiyarki kuwa meyafaru ko Aliyu yayimiki wani abunne gayamin mana kikamin shuru


Aunty saifaman tambayarata take amma tace mata bakomai  cikin sauri tawuce dakinsu aunty ma bayanata tabi itama tawuce nata dakin 


Iman kam yau bacci yagagareta domin datarufe ido Aliyu ake hasko mata ayanayin data ganshi daxu saitayi saurin bude idonta 


Har saida salma tagaji da motse motsenta ta tambayeta 


Ke lfy wai miye hakan kindame mutane nikin hanani bacci  Allah wlh matarnan nakusa koraki dakin mijinki kijecan kidameshi kinaha mishi bacci amma nikam bazakizo kitakuraminba 


Iman kam har tabude baki zata gayawa salma sai kawai ta tuna da gargadin Aliyu tayi saurin kama bakinta domin itakam yau wani sabon tsoron aliyune yashigeta dakyar bacci barawo yayi awon gaba da ita 


Tabangaren Aliyu kuwa dakyar yasamu adafe da Mara ya isa wurin fridge dinshi yabuda lemon tsami yadakko batareda wata wataba yamatsashi abakinshi sanda yashanye yayi saurin fadawa kan gado yana mai danasanin haduwa da wannan fitinanniyar yarinyar sunan da ya lakawa iman kenan yau domin gaba daya ta rikirkita mishi lissafi tunani yake wani irin hukuncima zaiyiwa wannan yarinyar idan yadawo murmushi naga Yaya kamar ba Wanda yake acikin tsananin ciyoba kome yatuna ohoooo shima dai bacci barawone yayi awon gaba dashi bayan yadan samu sauki 


Sai dai muce gudnyt iman Aliyu salma & aunty😜🤪


**********

Bayan Aliyu yagama shiri yayiwa aunty sallama domin tunda safe zasu wuce lokacin kosu iman basu tashiba 


Salim ne yakaishi airport saida jirginsu yadaga sannan yadawo 


Inda Aliyu yatafi da kudirirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani saikuma mahaliccinsa 


Saidai muce Allah yakiyaye hanya Aliyu 


CHAKWAKIYAR YANZU TASOMA MASU KARATU 


SHIN YA ALAKAR IMAN DA ALIYU ZATA KASANCE


IMAN KUWA ZATA AMINTA DA ALIYU AMATSAYIN MIJINTA 


ALIYU FA SHIMA ANYA ZAI AMINTA 


SHIN WAYANNI KUDIRIRRIKA NE ALIYU YATAFI DASU


MENENE SHIRINSHI AKAN IMAN


ANYA KUWA ALIYU ZAIYAFEWA IMAN GANIN DA TAYI MISHI BATAREDA YADAU FANSABA MA'ANA YAYI RAMUWAR GAYYA 



TAB AKWAI CAKWAKIYA KUDAI KUBIYONI DOMIN JIN AMSOSHIN WAYANNNAN TAMBAYOYIN INSHA ALLAH A PAGES MASU XUWA NAGODE


I love you all my fans

💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋

No comments