Breaking News

MY UNCLE 15

Page 15

Ina kayan nata suke yabukaci da Aunty tabashi kayan, Aunty kuwa tamiko mishi kayan sa'annan tafita tabar dakin , Dan dagata yayi yafara yin kasa da zip din rigarta wata irin zabura iman tayi duk da tsananin ciyon da mararta kemata amma hakan bai hanata gane abunda Aliyu yake nufiba 


Dan haka tayi saurin ja dabaya


Tsawa Aliyu yadaka mata 


Ke miye haka 


Idan nakamaki bakizo aka sauya miki kayaba ko Allah saina saba miki 


Iman tayi narai narai da ido ga zafin ciyo ga bala'in Aliyu 


Allah uncle zan iya sauyawa dakaina 


Tsaki yaja mtswwwww ohhhh wai mekike tunanin zan kalla ajikinki yarinyarnan Allah kinfara rainani zan gyara miki zamane 


Maza kisauya kaya muwuce yafada batareda yadaga daga wurin dayake zauneba iman ganin haka tana dafe da ciki tana kuka ahaka taja kayan nata tawuce bathroom 


Da kallo yabita yana kara Jan wani tsakin acikin zuciyarshi yace


Waiji yarinyarnan danasan haihuwarta naci kashinta nitake yiwa haka kome take boyewa dabansaniba ohooooo


HABA KAIKO UNCLE DANEFA YANZUKO TUNI ANWUCE SANINKA AMMA BADAMUWA ZAKASAN HAKA NAN GABA😄😄😄😄😄


Wata irin kara takwalla daga bandakin cikin tashin hankali yanufi bandakin 


Baitsaya tunanin komaiba yafada bandakin tasanya doguwar rigar amma ko zip bata rufeba ciyon marar yakara tsanani 


Zip din yakarasa rufewa sannan ya tallabota kamar wata jaririya yayi waje da'ita daidai lokacinda aunty tafito itama 


Sanda yakwantar da ita a sit din baya sannan yazagaya mazaunin driver cikin matukar tashin hankali ganin iman ko sheda batayi yafigi motar baitsaya ko inaba sai hospital dinsu salim 


Aikuwa dasauri nurses suka kawo gadon daukar marar lfy akayi emergency da ita hankalin Aliyu da aunty amatukar tashe Aliyu kam kasa zama ma yayi sai safa da marwa yakeyi 


Can bayan awa daya da rabi aka turota akan gado Aliyu naganin haka yayi saurin nufar wurin salim 


Salim kam murmushi yayi yana cewa haba gadanga kwantarda hankalinka tasamu sauke muje office akwai abunda zangaya maka 


Duk da haka hankalin Aliyu baikwantaba amma yadaure yabi bayan salim 


Bayan sun zaune 

Haba salim kace muzonan zamuyi magana amma kayimin shuru 


Ohhhhh sorry Aliyu kasan meyake damun matarka 


To gaskiya kusan ciyonku iri dayane da madam dinka Abu daya ke damunku domin tana ciyon marane kuma wasu matan haka sukeyi amma dazarar sunyj aure shikenan zasu daina 


So inaga ka'ajiye wannan girman kan naka kabawa matarka abunda zai sama mata lfy da kuma kai kanka


Dogon tsaki Aliyu yaja amma wlh saiim kai banzane tunda haryanzu kana tunanin zan iya rayuwar aure da wannan Yar jaririyar yarinya idan zaka ruhuta mana magani karuhuta idan kuma bazakayiba muje wata asibitin  


Lallai kuwa Aliyu kana wahaladda kanka nikuma nasan insha Allah watarana kaida kanka zaka bani labarin bazaka iya rayuwa dan bada imanba nikuma alokacin hmmmmmm yayi wani shu umin murmushi


Aliyu da baibawa maganar ta salim  wani mahimmanciba yace 


Malam idan zaka rubuta mana magani karubata mana 


Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda magani bazaiyi amfaniba 


Saidai kaidin karan kanka!! 


I love you all my fans

💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋

No comments