SANADIN K'AWA 8
8
She was just
helpless don daga karshe kasa ko da daga hannunta tayi sai girgixa masa kai da
take tana kiran sunan Allah hawaye na sakko mata tace "Dont plss" a
hankali ta lumshe ido and that was how she passed away. Meanwhile a can gida
tun Ammi na ta xuba idon ganin lkcn da Fatima xata shigo har abun ya fara
damunta ganin magrib ya wuce gashi numberta a kashe, shiru shiru har takwas
sannan tara, kasa daurewa tayi don duk dadewar da Fatima xata yi a waje bata
wuce bayan magrib, gashi bata da number Safiyyar, Hijab ta sa ta fita taje
gidansu mamar Safiyya a dai daita, Mahaifiyar Safiyya tayi mamakin ganinta da
daddare bbu bata lkci Ammi tayi mata bayanin abinda ya kawota, Hajiya karima
tace "Ikon Allah to bari in kira lambar Safiyyar" Ammi na xaune ta
kira Number, bayan sun gaisa da yar tata tace "Amma fatima na gidan ki har
yanxu koh?" Safiyya da ta d'an yi Jim tace "Fatima kuma?"
Mahaifiyarta tace "Eh ba kin ce ta je ta raka ki kasuwa ba daxu?"
Safiyyar da gabanta ya fadi tace "Eh amma tun la'asar ta bar gidana
Umma" Hajiya karima tace "Ikon Allah to bata dawo gida ba har ynxu
wai" Safiyya ta rasa abun cewa, Uwar ta kashe wayar tana kallon Ammi tace
"Kin ji wai ta bar gidan tun la'asar" Ammi tayi shiru tana kallonta
ta kasa cewa komai, lkci daya Husnah ta fado mata... A bangaren Husnah kuwa ita
ma haka ta dinga xuba idon dawowan fatima a bakin gate dinsu Sadiya don mai
gadi ya ki barinta shiga yau, ko instructing dinsa aka yi da hakan oho, ta kira
layin Fatimar ya fi a kirga amma a kashe, duk hankalinta ya tashi ba kadan ba
tana nan har kusan isha tana jiran fatima, duk ta rude sai ga kiran innarsu wai
tayi sauri ta taho Abbansu ya dawo yana tambayarta, hakan yasa ta kama hanyar
gida da sauri, can gida ma haka tayi ta kiran fatima amma shiru hankalinta yyi
mugun tashi amma ta ki cewa kowa komai, ana haka sai ga kiran Ammi gabanta ya
fadi da farko kamar baxata daga ba can dai ta daga, Ammi tace "Husnah
Fatima na gidanku ne?" Husnah tace "Fatima? A'a duk yau ba mu hadu ba
Ammi, bata gida ne?" Ammi da ta kasa cewa komai ta katse kiran kawai, sai
a lkcn hawaye ya kawo idonta, nan ta shiga kiran duk kawayen fatima da take da
numbersu kowa sai yace bata gidansu, Nafisa kadae ce bata kira ba tunda bata da
waya, daga karshe kawai ta kira Umar, bbu bata lkci ya iso gidan shima
hankalinsa a tashe, wasa wasa karamar magana ya xama babba don har washegari
bbu fatima bbu labarinta, bbu wanda ya shiga rudani kamar Ammi, banda kuka da
addu'a bbu abinda take, duk Inda aka san fatima xata iya xuwa bbu Inda ba a je
dubota ba amma shiru. umar kansa ya shiga tashin hankali ba na wasa ba, duk
kuma tare da shi ake nemarta har station ya kai report, washegari da safe sai
ga Husnah gidan tana kuka kamar ranta xai fita amma ko da wasa bata ce tasan
komai kan bacewar fatimar ba, sai dai duk a tsorace take kada Nafisa ta xo
gidan, hakan yasa bata dade ba ta koma gida. She don't knw for hw long, ta dai
bude idonta da yyi mata nauyi a hankali ta dalilin mugun sanyin dake shigarta
da kanta dake sara mata, ta dinga bin dakin da kallo kamar me son recalling
wani abu, syringe din dake ajiye daga bedside ta dinga kallo, lkci daya ta
yunkura xata tashi xaune ta ji duk jikinta na mata ciwo wanda hakan yasa komai
ya dawo mata afresh, kallon jikinta tayi da sauri taga daga ita sai underskirt
da ves, ta sake kkrin tashi zaune ta kasa, ta koma ta kwanta wasu hawaye masu
zafi na sakko mata ta kalli agogo taga karfe uku da mintina kadan, bude kofar
dakin aka yi ta kalli direction din, tsaye yyi bakin kofa ya rungume hannunsa
yana kallonta da manyan idanuwansa, jallabiya ne jikinsa, ta dauke kai wasu
sabbin hawayen na xubo mata, karasowa yyi cikin dakin ya xura hannayensa cikin
aljihun jallabiyar jikinsa murmushi ya d'an yi na gefen baki, sai da ya gama
kare mata kallo sannan ya daga kafada ya juya ya fita, duk da axaban da duk
jikinta yake mata haka ta mike xaune jin fitarsa, ta daga skirt dinta ta kalli
cinyarta da taji ya tsikareta, cike da karfin hali ta tashi tsaye tana layi
kamar jiri xai kwasheta ta nufi kofa, a daddafe ta sakko parlor tana rike da
bango, direct wani kofa da ta gani ta shiga ko ba a gaya mata ba kuma tasan
kitchen ne don kusa da dinning table kofar yake, tsaye ta gansa yyi backing
kofar kitchen din yana hada cup din shayi, wukar da ta gani kitchen din ta
dauka ta juya, sound din daukar wukar ya sa shi juyawa da sauri kawai ganin
fitarta yyi da wukar a hannu, ya bi bayan ta da sauri, ba karamin namijin
kokari yyi ba na karasawa gunta don fallawa tayi a guje, ya rike hannayenta
gam, kokuwa suka dinga yi tana kuka sosai tace "Plss let me kill my self,
don Allah ka min favour din nn plss nayi alkawarin na yafe maka duniya da
lahira.... Allow me plss" nuna mata yyi karfinsu ba daya ba, yana karbewa
kuma ta sulale jikinsa a sume, bata kara bude ido ba sai bayan wasu awanni,
xaune ta gansa gefenta idonsa a kan wayar hannunsa, xata mike xaune ya riketa
yace "Hey stay still" kama hannunsa tayi jikinta na rawa tace
"Don Allah don annabi ka rufa min asiri ka kasheni bbu wanda xai sani
wllh, ni kuma na yafe maka duniya da lahira, idan kuma baxa ka iya ba ka bar ni
ni in kashe kaina I beg you plss" tana kai wa nan ta fashe da wani
matsanancin kuka, yana kallon kwayar idanuwanta da har lkcn suke jajir yace
"Saboda me xan kashe ki?" Tana shessheka cikin rawar murya tace
"I.... I am useless" yace "So?" Ta runtse ido ta kuma
fashewa da kuka a raunane tace "Wayyo Nashiga uku" wani murmushi yyi
ya mike ya mike yace "Yea of course you shud be useless tunda kika iya
kwaso kafa xuwa gidana, and mind you bana kissa, don haka kada ki sake cewa in
kashe ki" yana fadin haka ya nufi kofa ya fita, ta fada kan gado tana
kukan takaici, Ammi ce ta fado mata, kawai wani karfi ya xo mata ta mike, kofar
da ta gani dakin ta bude ta shiga taga bathroom ne, kalle kallen bathroom din
ta dinga yi, idonta ya sauka kan Dettol, karasawa tayi ta dauka tana kkrin
budewa aka bude kofar, har wani rawa jikinta yake xata kai baki ya fixgota ya
kwace ya jefar lkci daya ya sauke mata mari, kallonsa kawai take da jajayen
idonta, yana mata wani mugun kallo yace "A gidana xa ki kashe kanki kike
nufi?" Wasu sabbin hawaye suka xubo mata ta silale kasa a sanyaye tana
kallonsa, dauke kansa yyi na kusan second biyar, can ya juyo ya dagota ya ja ta
suka fita bedroom ya turata kan gado, wani ihu ta fasa jikinta na rawa ta koma
can karshen gado a rikice ta takure waje daya tana girgixa masa kai tace
"Nooo plss, noo pls, don Allah kayi hakuri" kallonta kawai ya tsaya
yi, banda 6ari bbu abinda jikinta yake yi, ya juya ya dauko kayanta ya jefa
mata, ganin har lkcn rokonsa take don
bata masan ya jefo mata kayan ba ta dalilin dogon gashinta da ya rufe mata
kusan gaba daya fuskarta ya hade rai yace dress up now ki je gidanku sai ki ji
dadin kashe kanki, xa ma ki iya tafiya da dettol din" da sauri ta dago
ganin kayanta kusa da ita ta dauka ta fara sa wa, yana kallon ta har ta gama
yace "Sakko" sakkowa kasa tayi daga kan gadon, ya shiga bathroom ya
dauko dettol din ya mika mata ta karba sannan ya nuna mata kofar fita, tana
gaba yana biye da ita, duk a tsorace take sai waigen sa take, hijab dinta ya
nuna mata a parlon ta dauka ta sa sannan ya sa ta gaba suka fita xuwa compound,
har suka bar gidan bayan ya sa ta shiga mota jikinta rawa yake, sai da suka
fito main road ba tare da ya kalleta ba yace "Where do you stay?"
Cikin rawar murya tace "Suleja" parking yyi ya tsaya yana kallonta
daga sama har kasa kafin yace komai ta fashe da kuka sosai tace "Friend
dita ce ta sa nayi maka karya, kayi hakuri don Allah" bai tanka ta ba ya
ci gaba da driving dinsa, tsabar gudun da yake shararawa ba a dau lkci ba sosai
suka iso suleja, absentmindedly ta dinga nuna masa hanyar gidansu don gaba daya
hankalinta bai tare da ita, dai dai kofar gidansu ta nuna masa, ya mata wani
kallo ya tabe baki ya tafi gaba sosai sannan yyi reverse, nesa da gidan yyi
parking yana kallon ta, a hankali ta bude motar ta fita hawayen dake makale
idonta ya sakko, kafin ta rufe masa motarsa yace "Kin mance dettol
dinki" juyowa tayi ta dau dettol
din, wani irin kallo yyi mata yace
"Au da gaske sha xa ki yi?" Wasu Hawayen suka xubo mata ta fashe da
kuka a hankali, ya mika mata hannunsa fuska daure yace "Bani" ba musu
ta mika masa ya warce yace "Wawuya kawai" ta sauke idonta kasa bata
ce komai ba ta juya a hankali ta nufi kofar gidansu, ya bi ta da ido, bata kai
ga isa kofar gidan ba ta sulale nan kasa ta fadi a sume, buda ido yyi ba tare
da yyi wani tunani ba xae fito daga motar da sauri ya ga mutane sun yo kanta,
komawa yyi motarsa yana kallonsu, can ya lumshe ido ya bude ya ja motarsa ya
bar layin.
No comments