INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 117-120
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
🅿117&118
""
Zaro ido Ummi ta yi"tana mamakin wannan lamari ,amma
taji dadi har cikin
zuciyar ta. tana hango irin farin cikin da uban gayyar zaiyi..Iftihal kuwa kukan shagwaba ta saka ma Ummi ta na rufe ido ita kunya ,amma fa tana tsoron haihuwa gsky ace yarinya da ita amma zata haihu...muryar Ummi taji tana cewa masha ALLAH Dr haka mukeso ALLAH mungodemaka!Dr tayi murmushi had'e da bawa Ummi takardar magani..
Ummi ta karb'a had'e da mik'ar da iftihal ta na murmushi had'e da yima ta sannu,suka nufi mota.yah Habib yakalli Ummi ganin tana murmushi yace ahhh Ummi faraar me kike?
Murmushi tayi had'e da shiga motar ta ce ina tayaku murna zakuyi d'ane....zaro ido yyi yace wai iftihal na dauke da babynmu?"
Ummi ta d'aga masa kai yyinda iftihal ta sunkuyyada kanta k'asa..wani uban ihun murna yah Habib yyi had'e da cewa yeeeeeeee!munkusa zama iyaye muma...to she kunnanta Ummi ta yi tana masa dakkuwa had'e da cewa kabari inka ajemu kayi ihunka ai saika fasa mana kunne...
Wayarsa yafito yakira yaseer ,yana d'agawa yace broth wlh ifti cikine da ita......dariya yyi yakashe kiran,Ummi ta girgiza kai had'e da cewa ALLAH yashiryaku..
Habib beyi mgn ba yacigaba da driving d'in sa.
A gd kuwa a
time din da Habib yakira yaseer suna tarene su duka samarin a parlourn mm zulai
harda Muhammad ,ai yaseer nagaya musu suka kurma ihun murna yah Muhammad kuwa
harda rawa bbu kunya yarik'a dariya yana cewa yah Usman to kai kaga yah
Suleiman yarigaka ciki aiki tunda ga shi ansamu new baby.....dariya suka kece
da ita ,mm zulai ta fito jin ihunsu tazo tana cewa lfy kuke ta mana ihu haka?
nan suka sanar da ita, murmushi ta yi tace tooooo masha ALLAH...
Yah Muhammad kuwa guduwa yyi yaje yasanar da mommy dasuke tare da daddy,da sauran yan gdn ,sai gashi acikin k'ankanin lokaci kowa yasan ifti Nada juna biyu...

Lokacin da
yah Habib yadanno hancin motarsa acikin gdn yafara jiyo kid'a na music
natashi..... ai kawai ta glass yahango duka samarin gdn da matansu zazzaune kan
fararen kujeru suna party ,yyinda yah Muhammad ke tsakkiyar filin yana dancing
abinsa jiddo na gefensa tana masa pics ,yyinda zubaida kanta ke bisa kafad'ar
yah Yusuf tana masa shagwabar wai ita baby ta keso,ga drinks gabansu kala kala
suna farin cikin su....murmushi yah habbi yyi lokacin da yagama parking yana
cewa nima bara naje acashe dani wlh yau ranar murnace...
Ummi kuwa sai da suka fito dg motar sannan idanunta suka hasko mata abinda y'ayan nata ke yi...girgiza kai tayi tace hmmmm sabon shiga kenan ALLAH yashiryeku....murmushi Habib yyi yace ameen gsky Ummi bari yaya yazo yasiyo mana rago gasashshe muci lokacinmune....tare baki Ummi tayi tace hmmm ai bai saniba ma..

Ifti dke
tsaye tanata murmushi sbd har cikin zuciyar ta taji dad'in yadda yan uwanta
suka nuna kaunarsu da cikinsa dke jikinta ,suma kenan inaga uban gayyar wato
yah Suleiman ,lumshe ido tayi tana hango irin farin cikin da zaiyi....muryar su
Fatima, Rukayya, jiddo,Habiba tajisuna cewa oyoyo mmn baby...bude idonta tayi
tagansu da gudu sun nufosu.....cikin tsawa Ummi ta ce Ku dakata mana!oh sai
kace wasu k'ananun yara yanxun inkuka kayar da itadafa?"
Ahankali
suka karaso suna murmushi had'e da kama hannun ifti,Ummi tace ah ah gsky zamuje
da ita can guna taci wani abu tasha mgani,turo baki Fatima ta yi tace haba Ummi
! gurin party zamuje da itada tunda sbd ita Muka had'asa da kuma babynmu..
Girgiza kai
Ummi ta yi had'e da Jan hannun iftihal ta ce wa Fatima ALLAH Auta kikiya
yeni,itadai ifti batace komai ba tabi Ummi suka nufi part d'in ta.yyinda su
Fatima suka kowa gurin casu abinsu loll...
************
Gurin karfe 5:30 pm yah Suleiman yyi horn me gado yabude masa get ...tun kafin yyi parking yajiyo saurin kida da wakar music natashi ,ak'ufule yyi parking yafito yanufi gurin dasuke party da zumar sai sun game kuransu....

Gab da zai
iso gurinsu yahango harda yah Yusuf ,tsaki yyi afili yace ji sallah wai
hardashi suke wannan sakarcin zasu maida mana gd gdn party.....
Akuma
lokacin samarin suka hangoshi....tuni yah Habib da yah Muhammad suka nufosa da
gudu zasu rungumesa...yyi saurin yimusu tsawa cikin hayayyak'owa yace meye haka
?"kada ni zakuyi kome?"shin mema yasakaku kirkirar party ayau?"
Murmushi
sukayi yah Habib yyi saurin cewa muna tayaka murnar samun baby ne dg gurin ifti
dan cikine da ita!
Zaro ido yah
Suleiman yyi da Sauri yace pls kufad'amun gsky "
Yah Muhammad
yace wlh kuwa tanama gun.Ummi basu Dade da dawowa ba daga asibiti...wani irin
tsalle yah Suleiman yyi had'e da rungume k'annansa yana cewa masha ALLAH
ALHMDLLH me kukeso nabaki Gordon albishir?"kai wanema d'an arzikinne
acikinku yahad'a wannan partyn?"
Da Saudi yah
Muhammad yace wlh nine yaya da my jiddo ,kafin yah Suleiman yyi mgn sauran suma
suntaso sun rungumesa suna tayasa murna.ai tuni yah Suleiman ya aje wani girma
yaduke yana kwaso shaku shaku yanata faraa dan bakinsa yaki rufuwa ....tuni
yakira yaronsa yace yaje yasiyo rago gasashshe yakawo yanzun gdn su ,sannan
yakira amininsa cpt salim yasanar masa...
bayan ya ida
wayar yakallesu yace kujira naje gun maman baby tukum ,kai kuma Muhammad kazabi
duk abinda kakeso zan siyamaka ladar albishir,yana fadin hakan yyi hanyar cikin
gdn,yabar Muhammad na ihun murna abinda jiddonsa na tayasa..
Bangaren
ifti kuwa koda sukaje part din Ummi duk abinda aka bata kasa ci tayi ,dg
k'arshe sedai taci shinkafa da mai da yaji ,tasha magani.
Ummi ta ce
yanxun me kikeso kisake ci?"
Tunani tahauyi
,,can tace Ummi wainar fulawa zanci sai siro da akeyi da lemon tsami.
Ummi ta ce
to shikenan bara naje da kai na zanmiki ,amma kitashi kiyi wanka kafin
nagamamiki,zakijiki dad'in jikinki,bbu musu ta nufi bed room d'in Ummi...
Akan mirror
taga wayar ta ,saurin d'auka tayi tana dubawa ...zaro ido tayi ganin 7miss call
na habibinta...ahankali race ALLAH Sarki my soldier man bara naxo wankan na
kiraka kada hankali ka yatashi....
Toilet din
ta nifa tayi wankanta ta fito ,tazo gaban mirror tayi shafa abintadukda batayi
kwalliyaba ,powder kawai ta shafa lip glo..duguwar rigar Fatima ta dakko tasaka
,tazo tana fesa turaren....muryar yah Suleiman taji yana cewa my angel! my
angel!!! kina ina?"maman babyyyyyyyyyy!
Murmushi ta
yi afili tace oh ni wato harsu yaya Muhammad sun gaya masa kenan?"
Nufar k'ofar
ta yi... kafin ta bude har ya murdo yashigo,yana murmushi da Sauri ta fad'a
ajikinsa yyi saurin d'agata sama yyi juyi da ita suna dariya"cikin
farincikihad'e da shaukin k'aunarta yace sannunki my angel kinji,kingamamun
komai aduniya ,fatana ubangiji yasaukeki lfy yabarmu tare ,my wife I love u...
Murmushi tayi tace ameen habibina I love too....sauketa yyi suka baje kan.bed
tayi luf akirjinsa ,tana shakar kamshinsa .
"Ahankali
tace yaya kagasu yah Habib wai harda party sukeyi ...murmushi yyi yace eh angel
nagansu wani abunma ai sai kin haihu ,sinne kai tayi akirjinsa ,alamar jin
kunya ,year dariya yyi yace oh naso naga ki da katon cikin kina tafiya da k'yar
...gsky nayi kokari angel farawa da iyawa har kin.....saurin rufemasa baki tayi
cikin shagwaba ta ce ni dai kayi shiru katashi muje shashenmu a fa dakin Ummi
muke!kada tazo tasamemu ahaka ,ta fada hade da tashi ajikinsa..
Yar dariya
yyi yace to sarkin kunya ,nima nafiso muje part din mu dan kisallameni ko
,yafada yana kannemata ido d'aya,amma kafin muje ,saimunje gurinsu masu party
..kafin tayi mgn Ummi tayi sallama da plate din wainar sai jug ahannuwanta
,tana yar dariya yace to Auta zauna maza kici,da Sauri ifti ta zauna kan carpet
tana cewa Ummi nagode sosae... Murmushi Ummi ta yi ta dubi yah Suleiman dke
zaune gefen gado tanata kallon ifti cike da so da kaunai tace to kai saikaje
can part dinku kayi wanka ka huta zan saka aka maka abinci..
"da
sauri yace ai Ummi angel nake jira,sai muwuce ko angel" ?ifti wacce wainar
taima dadi sai dangwalar yaji take ,tana kaiwa abakinta tace eh.
Daure fuska
Ummi ta yi, tace ah ah bbu inda zata ,nan zata zauna sai tayi wata2 ,cikin yyi
kwari tukum bazan barku tareba ,kaje kazubar mata da cikin da wannan fitinar
taka....
Sunkuyadda
kai yyi sbd yaji kunyar maganarta,ahankali yace wlh Ummi zankula da ita Dan
ALLAH kibarta gurina bbu abinda zai faru sai alkhairi..
Harararsa
tayi tace ok bazaka tafinba kenan ko?" da saurin yace ah ah zantafin
,iftikuwa tanason gurin mijinta amma tana tsoron tayi mgn Ummi tahad'a da ita..
So yake su
hada ido da iftihal ,itakuma taki yarda ,juyawa yyi dan tafiya ,Ummi tace dg
nan kacewa yaran nan su wats e dg gurin shirmen nan magrib ta gabato ,sun
cikawa mutane gd da kida da wakoki....
Kafin yyi
mgn mommy ta yi sallama acikin bed room d'in....
Share.
📚📚 mmn fareesa ce ✍✍
[7/28, 3:55 PM] Itz B Y Ebrerheem: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
[7/28, 3:55 PM] Itz B Y Ebrerheem: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written by
mmn fareesa
mmn fareesa
NOT EDITED
🅿119&120
🅿119&120
"Amsawa
Ummi ta yi tana cewa gsky mommyn yara ki koma sai yanxun ma zakizo dubiya"
dariya mommy ta yi tace bara na koma to.... ifti tayi saurin cewa yaya kaga wai mommy komawa zatayi!mommy tayi saurin dubar yah Suleiman dke shirin fita tace my son lfy dai ko ?" Naganka kamar akwai abinda kakeso ko?"
Ummi ta yi saurin koro mata bayani.. Girgiza kai tayi tace ah ah gsky Ummi bazaa yi hakaba kibasa matarsa... sakin fuska yah Suleiman yyi yana cewa wlh kuwa mommy Ai zan kula da ita... Harararsa tayi ummin hakan yasa yafice ....ai tuni ifti tayi ready ,basu ankaraba tayi wuf ta fice dg bed room d'in.... Mommy ta yi dariya tace oh ikon ALLAH kenan ,kiyi hkuri kibarsu dan gdn su tunda ita ake gujema amma bata gani kibarsu Ummi ,balle yanxun dama suduka taran gdn suna cikin murna da farinciki.
Ajiyar zuciya Ummi ta yi tana yar dariya tace wlh kuwa ai party suka shirya ,ni wlh bantab'a ganin soyayya irintasu iftihal da babana ba."
Mommy ta ce aikodai dan ifti tun tana jaririya yafara kulawa da ita har ta shekara5 bbu abinda be mataba arayuwa yamata wanka ,yamata wanki yamata tsarkin kashi,aiko kinga yaci ace tanason farin cikinsa ,Ummi tace hakane..dg nan dai sukayi ta firarsu ,saida aka kira magrib tukum mommy ta fice dan yin sallah.,,,,

Yah Suleiman
kuwa jikinsa asanyaye yafice yanufi gurin su Muhammad... kafin yakai yaji
muryar ifti tana kiransa....juyowa yyi yaga harda d'an gudunta....wani sanyi
yaji azuciyar sa ,da saurin yarungumeta yana cewa my angel ba Ummi ta ce kada
kidawo gunaba!
Cikin shagwaba tace ni um um nafison gunka!ko ana rana hanta d jini?"cikin jin dadi yace ah ah ,amma ni munfima hanta da jini ,murmushi tayi tace to muje yaya sai kace musu sutashi hakanan befi 10 minit ba ayi magrib.''''""

suna isowa
suka sami har ankawo ragon kowa yanata yanka yanaci....tuni yawun ifti yatsinke
ta nufi gurin naman,yyinda yah Suleiman yyi saurin riganta zuwa yarika
yankomata mai ruwa ruwa da kitse kitse tanaci tana lumshe ido sbd dadi,dg
karshe ya yankarmata katuwar tsoka yace muje can saiki ci sosai ko
?"murmushi tayi ta shafa fuskarsa had'e da dibar naman tasaka masa
abaki....yah Muhammad dketa kallon su cike da birgewa yace wow bara na muku
pics,nan yyita musu dg karshe yah Suleiman yyi musu godiya yace sutashi hakanan
dan har anfara kiran magarib,kadasu abbu sudawo dg masjid su samesu,nan fa suka
kwashe kujerun da kayan DJ din aka watse ,yah Suleiman yaja ifti sukayi part
d'in su...
*******
bayan sallar isha'i yah Suleiman ne zaune ifti nakan cinyoyinsa yanabata kilishi sai tand'ar baki take....sallamar su cpt salim ce yasa su juyowa yyi murmushi had'e da cewa amarya da ango!yar dariya sumi tayi tace hmmm abin kuma harda zolaya .

Zama sukayi
suka gaisa ,ifti ta tashi dg jikin sa ta kamasu drinks sai murnar suke musu na
samun baby ,yyinda cpt salim keta zolayarsa da cewa gsky yyi zari aure 6weeks
ga shi har ansamu rabo....hararar yah Suleiman yyi yace kaida d'an island
wlh....dariya yyi ,yyinda Sumy ke tunani azuciyar ta ,lallai gara da ALLAH yasa
zata auri mai sonta da ace tayi gigin auren cpt Suleiman da bakin ciki
yakasheta dan ta lura yadda yake son matarsa ko kansa bayaso..muryar cpt salim
taji yana cewa my dear muwuce haka ko dan naga abokina yanaso abars....yah
Suleiman yyi saurin cewa abarni nayi me?"dariya sukayi ,itadai ifti
murmushi kawai take har sukayi musu sallama suka fice..
Yah Suleiman
yadawo yasabi ifti yana cewa gsky angel muje kiji dani tukum ,sannan muyi wanka
gsky.....cikin shagwaba ta ce ummifa ta hana....yar dariya yyi had'e kwantar da
ita kan bed ,yace hmmmm angel kenan kema kinsanni anan bbu batun wani Ummi ta
hana"ifti tace to sbd babynka ne sh....saurin had'e bakinsu yyi yafara
bata hot kisses,had'e da romancing dinta ,tuni tabiyemasa dan yarigada yagama
karantarda ita ,irin wannan karatun me tsayawa arai....,
Sai da
yasamu nutsuwa sosai da ita sannan yakyaleta had'e da rungumarta ,yana fada
mata kalaman kauna,sun jima dg bisani sukayo wanka ,suka kwanta manne da
juna.,,,,,,
Bangaren yah
Yusuf d zubaida kuwa tunda taga ifti Nada ciki itama taji tanason ,tasamuciki
itama ta haifi mace tayita mata kwalliya ,koda yah Yusuf yalura da hakan sai
yacemata ai yawan sex kesawa asamu ciki,ai tuni zubaida tabada kai bori ya hau
damashi abinda yake so kenan ,tuni yyita shagalinsa ajikinta bbu kakkautawa
....
************
Kwanci tashi bbu wuya gurin uban giji su ifti anyi SSCE ,ita kuma Jidda ta Shiga js 3,yyinda kamar gdn ke zaune cikin farin ciki da girmama juna ,gefe guda kuma atine da mm zulai suna zaman lfy d girmama juna dukda ba gd d'aya sukeba....yyinda zubaida shirudai har yanxun batasamu cikinba,harta fara damuwa....yah Suleiman kuwa soyayyarsa da angel dinsa sai abinda yyi gaba dan zama suke na tsantsar so d kauna ,tana masa biyayya,sosai take gudun bacin ransa ,bata musu ko sa'insa d shi..

cikin ifti
yashiga watan haihuwa ,tayi duhu da kumburi ,ga cikin yyi girma yyo k'asa
sosai, yah Suleiman kuwa ba karamar kulawa yake bataba ,har exercise tare
sukeyi yana lura da ita, inzata awo tare suke zuwa ,wanka shike mata ,abinci
kuwa dg mommy ,Ummi mm zulai kowa kamusu yakeyi,yyinda zubaida d yah Yusuf sun
d'auki dogon buri akan cikin ifti,komai kaji yah Yusuf yace sai ifti ta haihu
,kasancewar yafison ta haigi nmj ,ita kuma zubaida mace ,any time zaka gansu a
part d'in su ifti,yanzun haka yah Yusuf yasiyo keken zama na yara da gado da
ward rope na yara,amma bbu Wanda yagani yaboye abinsa danko zubaid..
batasaniba.,,,,,
Iftihal ce
zaune kan carpet k'afafunta a mik'e tayi zaman masu ciki ,sai turo baki gaba
take dan yanxun su zubaida suka gama rarrashinta dan tasaka ihu ita cikin ya
isheta ....yah Suleiman yyi sallama dan dg office yake kasancewar yakwan2
bejeba sbd kula da ifti.
Koda
yakalleta sai yyi dan murmushi dan yasan yau daru takeji, gab da ita yaduk'a
yana cewa y'an mataba bbu sannu d zuwa?"
Kafin tace
wani abu yah Yusuf yashigo da fara arsa da ledar kilishi a hannunsa ya aje
gaban ifti ,yana cewa to gashi ,amma ba irin na jiya bane meyaji ,nace subani
marae yaji ,murmushi tayi tace to yaya nagode sosae wlh"ahankali yah
Suleiman yace gsky broth kanaji da babyn nan naku,year dariya yyi yace yo aima
wani abun sai yazo duniya,ALLAH dai yasauketa lfy ,suka amsa da ameen sannan
yafice abinsa...
Bayan
sati2
Iftice a kicin tana dafa indome ,kamar wasa tafarajin cikinta na murdawa ,zuwacan kuma sai k'ugunta zuwa mararta suka hau mata ciwo...
Iftice a kicin tana dafa indome ,kamar wasa tafarajin cikinta na murdawa ,zuwacan kuma sai k'ugunta zuwa mararta suka hau mata ciwo...
Cikin
dauriya ta sauke indomie din ta juyee a plate ta nufi parlou"
Tana zama
taji damshin ruwa ak'asanta ,tuni indomie din ta fice mata arai.
Gashi bbu
kowa a part din ,yah Suleiman yana office ana nemansa,dukda besan yyi nisa da
ita.
Kwance tayi
tana salati tana juye juye sbd azaba ,tuni ifti ta d'auka mutuwa zatayi,ana
cikin hakan Jidda tashigo...
Tana ganinta
haka d gudu taje tasanarma Ummi suka dawo at are...
Nan Ummi
takamata ,driver yajasu zuwa asibiti.
Jidda ta
gudu ta je tana gayawa jama,ar gdn ifti zata haihu,tuni kowa yasan halin da ake
ciki.
Suna isa
asibitin....
Share..
No comments