DOCTOR NA'IM 11
Page1⃣1⃣
A cikin
satin alhaji Ibrahim yayi musu dawowar baxata. Sai kawai na'im y kira yace musu
yana airport Da safiyar
weekend ne kwana kwananshi biyu da dawowa ya tarasu a falonshi har
sakeenar
kuwa
Yy musu
nasiha sosae sannan ya dora d fadan abinda sukayiwa sakeenar matar d tk
matsayin uwa a garesu. Nan ma fada yy musu me kyau
Ran saleem
ya kai kololuwar baci jin irin sharrinda sakeena tayi musu a gurin abban nasu
Zaiyi mgn
na'im yy mishi alamun yy shiru
Na'im ya
sake durkusa wa sosae yace "Abba don Allah kayi hkr insha allahu irin hkn
baxata sake faruwaba"
Dayan bayan
daya suka dinga bashi hkr kamar yadda na'im yy umarni da ido
Abba
yace"toh Allah yy muku albarka. Sakeena Sam b irin hukuncin d taso yy b
kenan, so tayi yy musu kaca kaca d fada. Tasoma kananun maganganun nata
Ibrahim yy
saurin daga mata hannu "dakata da Allah, in wannan hukuncin Dana dauka
baiyi mk b to tsine musu zanyi? HB sakeena kina kallon yanda yarannan suke iya
bakin kokarin su wajen ganin sun yi mk biyayyah dai dae gwargwado ammn duk d hk
bakya gani, Toh wllh ni baxan lamuntaba. Sam baxaki ruguza min gida kinji m na
fada miki
Mummy
sakeena t mike tsaye toh wllh nima baxan zauna yayan ka su wulakantani ba tunda
kai n fada mk bk dau mataki ba, toh ni xan dauki mataki
Tana gama fadin hk ta nufi dakinta
fuuuuuuuu
Alhaji
Ibrahim y dafe kanshi idonshi sai daya kawo kwallah. Shiyasan tunda y rasa
fa'iza y rasa matar aure?
Na'im yace
" Abba kayi hkr, don Allah kar hkn
y dameka
Ibrahim y
dago tare d kakalo mubayanka
don y gano mafita daya ce zatasa gidanshi ya
zauna lfy
Sakeena fitinace a gareshi yana zaune d ita
ne alal larurati
Yasoma mgn
cikin sanyin murya "na'im Abbas d kai saleem" Ku ukun nan za ayi
bikin Ku cikin sati ukun nan. Daman saura sati biyar koh?
Rasssss! Gaban mutum uku ya yanke ya fadi
Abba yaci
gaba kunje kunga gidajen ku? Sukayi shiru don Abbas ne kawai yaje a cikinsu su
basusan mema ya dauke musu hnkl ba
Abba yace
kuje kawai duk abinda kk tsara ko kk bukata kuzo Ku sameni
Suka mike jikinsu duk a sanyaye
A babban
falon suna xaune kowa d tunanin da yk a cikin su. Na'im y lumshe idonshi yana
tunanin yadda zai auri mace kamar siyama, bayan yana kallon yanda abban su yk
fama d pressure mamanta. Toh wace irin tarbiyyah kenan yarta zata je gidan miji
d ita?
Toh duk bama
wannan b, shin ya zaiyi d al kawarin d mum t dauka d kanta? Shin ya zaiyi d
mikin d yk cikin zuciyarshi?
Wayyo Allah
mum me yasa duk wannan take faruwa dani
ne ni kadae? Bansan taba bansan inda zan same taba kuma bb Wanda yasan wani Abu
game d ita. A gsky mum wasiyyarki mai tsauri ce gareni bb wanda yasan ta
mum
Y sake runtse idon shi yana girgixa kanshi
Neehal duk
wannan abun hnklinta yana kan na'im,
Ta mike
jikinta a salube ta nufi upstairs saleem yy saurin bin bayanta
Da sauri
sauri ya karasa y ruko hannunta. Tayi saurin juyowa idanunshi suka sarke cikin
n juna
Tace plxxxx
yy saleem ka sakar mun hannu yy na'im fa........
Ta kasa
karasawa ganin na'im din yana hawowa, wani irin kallo y wurga mata Wanda har
yan hanjinta sai da suka kada tsabar firgici
Saleem yace
y kk ki karasawa me na'im din yy?
Ta shagwabe fuska cike d tsoro tace gashi
nan a bayanka
Ya kwaikwayi
yadda tayi maganar "ai n ganshi kuma shima yasan ke matata ce nanda 3weeks
masu xuwa
Dai dai
lokacin na'im y karaso sai dai suna kan hanyar
Don hk murya a sanyaye yace" Ku
bani hanya zan huce"
Saleem yy
murmushi har lokacin hannunshi cikin n neehal yace "oooh!sorry Ashe fa
akan hanya muke(😜 lol)
Saleem y koma dayan gefen d neehal
take har tana jin hucin numfashinshi
Na'im ya
tafi kamar xai tuntsira tare d saurin dafe sai tin zuciyarshi
Saleem yace
sannu kabi a hnkl fa
Neehal t xare hannunta tana jin wata
irin faduwar gb
Saleem y matsa gefe yana kallon reaction din
fuskarta yadda duk t zabure
Saleem y kira sunanta, ta dago ta
kalleshi. Y mayar d abinda yk ranshi yace so nk mu tattauna akan yadda bikin
xai kasance, ko kina d wani abun d kk bukata tunda kwana biyu bana samun xama
Ta durkusar
d kanta kasa tace " ni duk abinda kk tsara yayi, kaje kuyi shawara kai
dasu yy Abbas "
Yayi shiru kamar baiji taba sannan ya sake
kiran sunanta in a lower voice
Bata amsaba, hkn bai dameshiba y sake
marairaicewa "neehal ni gani nk kamar baza'ayi bikin nan ba. Gani nake
kamar ynx bakya sona
Ta dago tana
kallonshi ido cikin ido tasoma girgiza mishi kai a'a yy don Allah k dena yimin
irin wannan maganar, ina sonka ina sonka ina kaunarka kuma har abadan ni
takace. Tayi kissing din tafin hannunta ta hura mishi
Yy baya kamar zai fadi yana lumshe ido
alamun kiss din y shige shi dinnan
Ta karasa hayewa d gudu tana yar dariya
kasa kasa
Yabi bayanta d kallo yana jin wani irin
sonta n huda har kashushuwan jikinshi
Bb xato tayi karo d mutum har saida ta rikito
jikinshi
Tayi saurin ja baya tana kallonshi
Kwayar idonshi tasoma isar da ita
sakon dake cikin xuciyarshi
Tayi sauri
xata shige shi ya kira sunanta
Jikinta yy bala'in sanyi batasan abinda
xai hadata dashi a ynx don ita zaman lfy take bukata b tashin hnkl ba
Yasoma mgn d
murya mai taushi " HB neehal, me yasa bakya jin maganata? Neehal so kk
zuciyata ta buga akanki ko? Neehal me yasa baxaki kiyayemun kanki ba bayan
kinsan ke amanace a gareni, mum har ta rasu tana jaddada amanarki gareni
Ta rufe idonta ni'imatullah, ya sake
kiran sunan nata
Wannan karon
saeda gaban ta ya fadi. A karo n biyu kenan da ya taba kiran real name dinta
saboda irin muhimmancin d darajar d sunan yake d ita a gurinsu dukkanninsu
Nima d hk n
dg kaina ng Ashe charge dina yy low 😭😭
No comments