DOCTOR NA' IM 1
💞
DOCTOR NA' I'M AA
By Mareeyatu
lawal
Assalm
wannan littafi nawa mae suna doctor na im AA kagaggen lbr don nishadantar da
daukacin al ummar dk meeymah grp of cool novels d sauran jama ah
Ba ayishi
don cin fuska g wani ko wata b ngd
Page 1⃣
Cikin
tsananin tashin hankali ta juyo tana kallonshi. Haba alhaji y kamata pha duk
abinda xa ayi a dunga kamanta adalchi, fi sabilillahi xaka raba kan yaran nan t
hanyar fifikon d kake nunawa akan na'im, ni dae gsky banjin dadin abinda yk
faruwa a cikin gidannan y kamata kayi gyara tun kafun yarannan suyi watsi d
biyayyar d suke maka suyi maka tawaye. T karashe fada tana kae dubanta gareshi.
Jaridarshi yk dubawa hankalinshi kwance d dan murmushi saman labbansa , duk
abinda take fada yana sauraronta. Y sauke nannauyar ajiyar xuciya ba tare daya
kalle taba yace sakeena? Fuskarta har lokacin a daure tace inajinka. Wae don
Allah me yaronnan yayi miki ne a gidannan d kike neman takurawa rayuwarshine?
Kada ki manta yaron nanfa surukinki xae xamo Amman kullum baki d mgn sae tashi
na im na im na'im haba. Toh wlh gara ma
tun wuri ki raba kanki d shiga shirgin shi don yanda nakejin yaron nan xan iya
mallaka mishi komae nawa dana mallaka, mikewa tayi a pusace ta var mishi gurin.
Shima tsaki yayi don xuwa ynx y soma gajiya d korafe korafen sakeena akan
na'im
💥💥💥💥
D sanyin
safiyane misalin 7 :30 yan matan uku n xaune a saman kujerun d suka kawata
dakin.
A hankali y
soma saukowa daga stairs sanye d t shirt mae dogon hannu d fara d bakin trosser
hannunshi rike d labcout kafadarshi rataye d jakar system enshi. Fari ne dogo
Mae matsakaicin tsawo, farar fatarshi t taimaka kwarae wajen kara fiddo d
baiwar kyaun d Allah y mishi, fuskarshi xagaye d Dan siririn saje (quater
million ). Doctor Na'im kenan likitan daya shahara wajen gano matsalar dk
addabar xuciya Wanda yy relating d brain disorder a takaece dae he's a
psychiatry doctor. Dae dae lokacin daya karaso falon yan matan uku suka durkusa
suna rige rigen gaisheshi, (Raihan,Siyama nd maryam ) da ka kawai y amsa musu y nufi dinning area n
gidan y soma bubbude food wammers din duk baiga abinda xae iyaciba donshi mutum
ne d ba komae yk son chusawa cikin Shiva
Tsaki yy yn
kallon agogo a takaicema bashi d lokacin d xae yi breakfast din don hk y nufi
hanyar futa dg falon sae dae har y kae kofa y juyo yana kallonsu. Suma tun
shigowarshi hnklinsu y koma kanshi. Ina neehal? Tambayar daya watsa musu kenan.
Raihan ce tace tana dakinta bacci tk, baice komaeba yasa kae y huce
Parking lot
y nufa y dauki farar motarshi kirar rang
rover Ma aikatan gidan suka soma russunawa suna gaisheshi. Yana amsa musu cikin
sakin fuska.
Driving yk
cikin nutsuwa yayinda yk bin kira'ar sudais cikin suratul nisa a. Bae dauki
lokaciba y karaso wani katafaren private hospital. Bayan yy parking a gurin da
aka tana da domin ajiye motoci, y tako sannu a hnkl xuwa cikin hospital din. T
office din doctor mujaheed y tsaya, sae dae kamar ynd yy xato a kulle office
din yk. Don hk sae kawai yy nashi guri
Y jima xaune yana kallon agogo lokaci bayan
lokaci yana dialling wata num sae dae har t gama ringing t katse ba a dagawa.
Tsaki yy dae dae lokacin d aka murda handle din kofar. Tun kafun y karaso Na'im
yasoma fadin man kana d problem wlh, kasan minti nawa nayi spending waiting 4 U
daga cikin muhimman lokutana? Mujaheed y samu guri y xauna a kujerar dk
opposite din t Na'im yace kasan d yanda n samu n zillowa yar rigimata? Kasan
Allah saboda kae har kusan buge wani mutum nayi SBD uban gudun d nake shararawa
Allah dae y tsare. Mtssss! Na'im yaja tsaki maganarka kenan, kae kullum vakada
wani uxuri sae n matarka sae kace a kanka aka soma aure. Uhm ba xaka gane bane,
Amman xakayi auren ne very soon xaka
gane yanda al amarin yk. Hannu y mika mishi kaga ko gaisawa bamuyi ba, shima
hannun y mika mishi sukayi musabiha. Dg nan kuma y jawo files din dk saman
table dinshi suka soma dubawa.
Misalin
karfe Biyar n yamma y futo DG clinic a gajiye lis, a halin ynx burinshi daya y
isa gd y dan kishingida koya samu y warware gajiyar daya kwaso. A dae dae
lokacin d xai shawo kwanar wani plaza y ganta tsaye tana danna wayarta fara
kirar iPhone Sai d gabanshi y fadi, sannan cikin rudu d kidima yy gefan titi
don y faka motarshi sanye tk d Riga d xani n atampha t yane kanta d Dan karamin
mayafi. Y futo a xafafe y nufo inda take sae dae yana gab d karasawa wata mota
tayi parking t bude murfin motar da sauri t shige. Aka b motar wuuuta........
Hnkalinshi a
tashe y nufi motarshi d sauri sae dae kash ko kafun y karasa g tashi motar sun
yi masa neesa..................
Mu hadu a
next page
💞DOCTOR NA'IM (AA)
Is a short luv story
By Mareeyatu lawal
No comments