BARIKI NA FITO (BOOK 1) 27, END OF PART 1
*PAGE 27*
*END OF PART
1*
*DAN TSOKACI
GAME DA MASU CEWA YARIMA BAI KAMATA YA AURI BARIKI BA TA ZUBAR DA MUTUNCINTA
YANZU INDA YARIMA NE YAKE DA HALIN BARIKI NA TABBATA ZAKU DINGA CEWA YA AURI
BARIKI INDA UZTAXIYA CE, ZA'A SAMU MASU CEWA INTA AURESHI ZAI SHIRYU DA
SAURANSU WHAT A
FUNNY WATO SHI NAMIJI KARYA AURI Y'AR ISKA MACE KUMA TA AURI
D'AN ISKA DAN TAYI SANADIN SHIRIYAN SHI KOH? HABA WAI MAI YASA MU MATA BA'A
MANA ADALCI NE? BAWAI INA MAGANA AKAN INA SON BARIKI DA YARIMA SUYI AURE BANE,
NOP INA MAGANE NE AKAN RASHIN ADALCIN DA BA'A MANA MU MATA, HABA MUMA FAH
MUTANE NE, KUDAI KAWAI KUCI GABA DA BINA*
Yarima Aliyu
Bayan an d'aura auren da mutane yaita gaisawa ana tayashi murna duk yanda yaso
yabar wajan babu dama domin mutane ga kuma Mai martaba dake wajan haka ya
hakura yana ta murmushin Ya'ke, bashi ya sami kanshi ba sai Bayan sallah
la'asar yana idar da sallah ya samu ya silale a motar usman ya nufi hotel ya
kama d'aki danya huta kuma yaji muryan bariki duk da bai tunanin zata d'auka
inya kirata.
Toilet din
hotel din ya shiga dan yayi wanka, domin yayi mugun gajiya dan tsaki yayi tunda
aka fara wannan bikin mutum bai huta ba, wanka yayi Bayan ya fito ya kuma sakin
tsaki dan babu kayan da zai canza dole wanda ya cire zai maida, boxers da
singlet yasa sannan ya kwanta tare da d'aukan wayanshi ya kira princess dinshi
yaci Sa'a a kunne ringing biyu ta d'auka tare dayin sallama
Amsawa yayi
tare da fad'in baby kina ban wahala
Murmushi
tayi tare da fad'in congratulations ango Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a
dayyiba.
Amsawa yayi
da Ameen my princess
Ido ta
lumshe Wanda yake a kumbure cikin kishi domin amsan daya bata yana nuna mata
alaman yaji dad'in addu'an data mishi, uhm maza kenan yanzu yazo yana mata wani
dad'in baki anjima kuma ya nuna ma matarshi soyayya..... Katse mata tunani yayi
Da fad'in my
princess Wai Mai yasa kika kashe waya? My princess kin San sonki yasa Ina Karya
al'adan masarautar mu koh kina son Mai martaba yasa a rufe nine?
Dariya tayi
tace a'ah baza'a rufe Yarima ba Ai sai dai a rufe ni a madadinka
Yarima yace
Kai taya za'a rufe gimbiya Zainab, ya shirin Walima gobe ne koh?
Tace eh
insha Allah, harna kosa ayi Wlh hankali na duk ya tashi sai naga an gama zan sami
nutsuwa
Yarima yace
hakane Allah ya taimaka amma ki nutsu ki kwantar da hankalinki komai zaiyi dai
dai
Tace hakane
insha Allah
Yace baki
fad'amin dalilin kashe wayanki ba jiya
Tace Yarima
banda caji ne shi yasa
Yace OK
nasha ko Nayi laifi ne ai
Tace a'a koh
d'aya baka laifi ango ne fah Kai
Murmushi
yayi tare da fad'in hakane fah, kina ina?
Tace ina
gida yanzu nake son inje kasuwa in siya wasu abubuwa da zanyi amfani dasu gobe
Yace ki tura
wani yaje miki mana, ban son shiga kasuwan nan, Kar kije ayita kallonki
Dariya tayi
tace haba Yarima Waye zai kalleni Bayan Ina da K..... Shuru tayi tana murmushi
Yace karasa
mana my princess
Uhm kawai
tace
Ajiyan
zuciya yayi sannan yace when zan ganki?
Tace sai
Bayan biki
Yace wani
bikin kuma?
Tace naka
mana
Yace bikin
da aka gama, na fad'a miki rannan gobe zan zo in ganki so ki zama ready ki bani
address din gidanku
Tace toh zan
tura maka anjima, amma inaga tunda muna waya Ai basai ma na tura ba
Yace Nop ban
yarda da hakan ba inna kira sai Anga dama ake d'auka balle gobe kina fama da
mutane ai ban tunanin ma zaki d'auki waya
Murmushi
tayi tare da fad'in zan d'auki wayan Yarima mana, amma tunda kace haka anjima
zan tura maka address din
Yace ok bari
in kwanta in huta for now
Tace bacci
yanzu? Babu kyau fah yin bacci Bayan la'asar
Yace my
princess hakane amma na gaji ne Sosai yanzu hotel na gudo dan in huta tunda aka
fara bikin nan ban huta ba gashi Kema kina samin tension inta kira k'ik'i
d'auka
Tace nifa
ina d'auka sai dai in bana kusa
Murmushi
yayi tare da fad'in in kika samin hawan jini ai shikenan
Da sauri
tace dan Allah Yarima mubar wannan maganan bazan saka maka komai ba sai dai so
na
Murmushi
yayi tare da fad'in really
A hankali
tace yes tare da fad'in bari in Bari ka huta
Yace OK tare
da fad'in I love you
Tace thanks
Ya kara cewa
I love you
Dariya tayi
dan tasan yana son itama tace I love you too ne ba thanks ba .... Dan haka tace
I love you too tare da kashe wayan
Murmushi
yayi yana jin Sonta na kara shiganshi
Bariki fita
tayi Bayan sun gama waya d'akin habib ta nufa tana nocking fitowa yayi duk yayi
zufa, bariki tace lafiya kuwa naga duk kayi zufa??
Yace bariki
Wlh ban son iskanci akan me zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba
Tace yakuri
naga kinyi zufa kaman ana cinki
Habib yace
inma cina ake Ai hq dina ne bana wata ba
Bariki tace
kyaji dashi muje ciki muyi magana tare da shigewa d'akin habib
Habib na
kokarin tsaidata amma tayi wuf ta shige
Tana shiga
taga jamil tsirara ayabar nan tashi a tsaye, bariki kallon ikon Allah take wato
dama cin junansu suke jamil da habib sai yasa habib ya fito duk yayi zufa da
yake y'ar bariki ce saita basar tare da fad'in ke kuwa jamila kin saki hq kaman
wacce akama fyade?
Da sauri
jamil ya tashi yana saka wando tare da fad'in wannan ai iskanci ne zaki shigo
d'aki babu sallama gashi kinzo Kinga min tsiraici da mutunci na
Bariki tace
naga Ai habiba Mai d'akin tasan na shigo kuma miye dan nagani ai duk abu d'aya
garemu
Habib dake
tsaye yace maiya faru kika fad'o mana kaman saukan Aradu
Bariki tace
sa kaya muje muyi magana a waje
Jallabiya
yasa sannan sukai waje
Bayan sun
fita tace ya maganan gidan kin basu kud'in?
Habib yace
na basu mana Sun amsa har anyi fenti sai ki shirya muje kiga gidan, sannan ssuma
iyayen bariki na musu magana na sami wani Dattijon da wata mata itama sune
iyayenki saina miji guda d'aya shine yayanki
anjima sai muje ku tattauna
Bariki tace
yauwa hakan yayi Toh maganan Walima fah ka sami mutane da zasu zo kasan hijab
nake son su sa
Habib yace
bariki sanin kanki kin San banda mutunci akan me zaki dinga kaini jinsin y'an
maza Ina mace
Bariki tace
yi hakuri dan Allah kin sama min mutanan?
Habib yace
ai naga abun naki ne yafi karfin kakata naji kina hijab sanin kanki ne ban hulda
da irin mutanan nan inda masu 3quater kika ce ko mini skirt Aida kin gansu Kala
Kala amma kyace masu sa hijab Mai ya had'a doya da manja??
Bariki tace
kin fa San duk wannan Abun yana cikin tsarin aurena da Yarima naga Ina kaiki
gabas kina yamma
Habib yace
Toh shi Yariman zuwa zaiyi Aiba zuwa zaiyi ba inma yazo muda muke ciki kuna waje, muna ciki muna karkad'a
duwawu da nono tunda ba ciki zai shigo ba, zaki wani kakaba mana sa hijab kaman
wasu y'an makaranta , gaskiya ni bana haka ance da tsohuwa tayi zina
Tsaki bariki
tayi
Habib yace
tsaka ma da tayi Allah tsine Mata yayi
Bariki tace
Wai Mai yasa kike son bada matsala ne dan Allah? Kin fah san saboda yanda nake
sa hijab Yarima yake sona kuma gashi nace gobe zanyi sauka ai nasa kawayena
suyi shigan mutunci tunda har kud'i Yaban inyi Walima ni bama mutane da yawa
nake so ba kaman mutum goma ko shabiyar sun isa su zo mu d'auki hoto in an gama
Inba ko wacce dubu biyar tasai abinci shikenan an wuce wajan
Habib yace
yanzu naji Batu kodan kud'in da zaki basu zasu zo sannan zasu sa hijab din ko
nikaf kika ce zasu sa tunda aikin kud'i za suyi
Bariki tace
toh mutum shabiyar sunyi yanzu sai muje muga gidan dan Asa kayan d'aki daka nan
kasuwa za muyi
Habib yace
muje toh
A motar
bariki suka je tana tuki habib yana gaba suna tafiya har unguwar kanawa inda
habib ya kama mata Haya.
Bayan sun
karasa bariki taga gidan tace Wai gaskiya gidan ya tsufa da yawa.
Habib yace
dakyar ma na sami gidan Wlh Allah yaso ma mutum uku ne a ciki kune na hud'u
zaki iya yima wajan gidan fenti ai
Bariki tace
gaskiya hakan ya kamata dan gobe yarima zai zo gwara yaga gidan da fenti zai
d'auka saboda murnan saukana akayi fenti din mu shiga inga d'akin in yaso saiki
kira mai Fentin yazo yayi
Habib yace
an gama Kinga masu gidan za suji dad'i
Gidan suka
shiga d'akuna hudu ne amma gidan fes dashi duk da babu plaster an share gidan
yyi kal dashi ko wani d'aki ciki da falo ne
akwai Rijiya a gidan sai bayi biyu na wanka dana bahaya, d'akin suka
shiga yayi kyau anyi mishi fenti d'akin siminti ne kasan sai silin din da
dinnan duk ya tsofe, bariki tace babu laifi muje kasuwa musai kujerun hannu da
gado na hannu haka suka nufi kasuwa bariki tasai kayan hannu harda tv karami da
ledan d'aki sai karamin fridge shima na hannu Bayan sun gama akasa kayan a mota
su bariki na gaba mota na binsu har gidan aka shigar da kayan aka saka d'akin
sai yayi kyau da aka sa kayan d'aki y'an gidan suna ta le'ke Bayan an shirya
kayan suka rufe d'akin sukai gaba
Bariki tace
saura wajan iyayen nawa na bariki koh
Habib yace
eh can zamu nufa yanzu
Bariki sunje
Sun tattauna da iyayenta na bariki sunyi na'am kuma taga babu laifi sunyi kama
da mutanan kwarai sai dai maganan yayanta tace a Bari zata ma Yarima karya akai
dan gwara mama da baba sunfi muhimmanci, sunyi akan gobe za su zo su daukesu su
kaisu gidan da bariki ta kama
*******
Gimbiya
zinatu ce zaune a cikin dangareren ginin da aka Mata, gefenta gimbiya Amina ce
sai kuma wasu kawayenta.
Gimbiya
Amina tace zinatu tashi muje can d'akin muyi magana.
Tashi tayi
suka fita ita da gimbiya Amina, bayan sun shiga d'akin taba gimbiya zinatu wani
kwalba tace ki tabbata Yarima yasha Indai yasha Toh shida kanshi zai rud'e yaji
yana Jin sha'awa sannan bazai gane wani abubuwa dan naga kina tsoro
rungumeta
gimbiya zinatu tayi tana fad'in Kai my love nagode
Dan Jan
jikinta tayi daka na gimbiya zinatu tace karki gode min yanzu thank me later
Murmushi
suka saki sannan suka koma inda kawayensu suke
Basu dad'e
ba saiga ango ya shigo shida abokanan shi, yarima Aliyu fuska a murtuke, zama
sukayi inda abokanan ango suka musu yar nasiha daka karshe suka rufe taron da
addu'a sannan suka musu sallama aka bar amarya da ango sha lugude😝
Ganin Sun
fita yasa gimbiya zinatu tashi tazo inda Yarima yake zaune akan kujeran d'akin
cikin tafiyar kasaita zama tayi akan kafanshi tare da d'aura hannunta a
wuyanshi tace Allah yayi yau na zama taka kaima ka zama nawa yanzu Alhmdlh
saimu Gode ma Allah.
D'agota yayi
daka jikinshi tare da tashi yace ban taba jin Labarin amarya irinki ba, today
is your wedding night amma ko kunya bakya ji kinzo kina fad'in wannan
maganan.....
Tace haba my
love yanzu fah we are husband and wife miye abun kunya a ciki
Tsaki yayi
tare da nufa fridge din d'akin dan yasha ruwa amma babu komai a ciki
Gimbiya tace
Bari in kawo maka ruwan fita tayi da sauri danta d'auko mai ruwan koda ta shiga
kitchen bud'e ruwan tayi ta juye abunda gimbiya Amina ta bata, murmushi tayi tare
da fad'in Yarima zaka shiga rud'ani Indai kasha wannan ruwan dama Nasan zaka
iya neman ruwa sai yasa na kwashe na fridge din d'akin, daukan cup tayi ta nufi
d'akin Tana shiga ta Fara zuba mai ruwan a cup Bayan ta gama ta bashi ya amsa
tare da shanyewa mi'ka mata hannu yayi alaman ta bashi sauran ruwan da sauri ta
bashi baki yasa a goran ya fara sha yasha da yawa sannan ya ajiye sauran....
Tana ganin
haka tayi toilet da sauri tayi wanka tare da saka wata night gown duk jikinta
ana ganin komai koda ta fito Yarima idonshi na kanta wanda yake zaune yana
ganin jiri jiri tunda ta fito sai yake ganin kaman bariki ce da sauri ya tashi
ya nufeta yana fad'in my princess let me show you how much I love you
Gimbiya kam
dad'i ne ya kamata dama Yarima yana Sonta shine yake mata wulakanci gashi yanzu
Allah ya kamashi yana fad'a da bakin..... Tana cikin wannan tunanin taji yasa
bakinshi cikin nata domin gaba d'aya bariki yake gani a wajan ba zinatu ba
kissing dinta yake Sosai yana sha Mata harshe itama martani take miyar mishi,
tun suna tsaye har sukai k'asa hannunshi yasa akan nononta Wanda suke a make
brezia suka sa yayi girma jin ba nonon ya kamo ba yasa ya cire mata brezia din
ya fara taba nonon duk da baya cikin hayyacinshi Sosai daya taba nonon saida Ya
dan tsagaita ya kalli fuskanta sannan yasa bakinshi akan nonon ya fara sucking
din nonon babu abunda gimbiya take sai nishi tare da kankame Yarima....
Yarima ganin
inya tsaya romancing dinta ciwon maran da yake ji zai iya sumar dashi yasa yayi
mai gaba d'ayan tunda ya shigeta ya farayi a hankali ya cire ayabarshi daka hq
dinta yace you cheated me you are not a virgin yana fad'in haka ya sume domin
maganin yayi mishi karfi da yawa
Ganin haka
yasa Gimbiya zinatu tashi da sauri cikin tashin hankali tare da d'aukan wayanta
tayi falo da sauri ta doka ma gimbiya Amina gira bugu uku ta d'auka tare da
fad'in zinatu lafiya
Zinatu kuka
ta saki tare da bama gimbiya Amina Labarin abunda Ya faru tace ban taba sanin
d'a namiji ba a rayuwa na lokacin da naji ance abunda nakeyi zai iya zubar min
da kimata zai iya sa in rasa budurcina
tun daka lokacin na daina Ashe Nayi babban kuskure sai kuma ta fashe da kuka
yanzu Idan Yarima ya farka wani hukunci zaiyi akai na na shiga uku
Gimbiya
Amina tace ki nutsu ki bani Aron kunnenki bana tunanin koya farka zai gane
komai kuma Kema kin cika mishi maganin ai bance ki juye duka ba amma yanzu ki
bari ya farka mu gani nasan bazai tuna komai ba
Gimbiya
zinatu tace Wlh tsoro nake ji baya cikin hayyacinshi fah ya gane am not a
virgin kina ganin Idan ya farka zai manta komai?
Gimbiya
Amina tace kwarai dagaske maganin tunda ya mishi karfi nasan inya tashi zaiga
kaman mafarki yakeyi ki kwantar da hankalinki
Bani minti
biyu zan fad'a miki yanda za kiyi bazai gane ba
Gimbiya
zinatu tace toh Ina jira dan Allah Kafin ya farka...... Hmmm ALHAMDULLILAH
A NAN NA
KAWO KARSHEN PART ONE OF DIS NOVEL BARIKI NA FITO
ku biyoni a
part 2 Bayan sallah insha Allah don jin Mai yake faruwa ya akai gimbiya ta rasa
budurcinta Bayan bata bin maza?
Yarima Idan
ya farka zai gane koya?
Yarima dai
ya sume amma gimbiya Tana tunanin yana bacci shin zai farka koma dai Mai nene
mu had'e a part 2
Inda za muji
Labarin bariki sannan Yarima zai aureta asirinta zai tonu duk ku biyoni Bayan
sallah inda zan warware muku komai insha Allah
Happy sallah
in advance aci nama lafiya 😹😹😹
Sannan ina
jiran Barka da sallah dina😝😝
No comments